Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Godswill Akpabio ya bayyana sunayen Ministocin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar.
A cikin jerin sunayen ministocin da aka bayyana a ranar Alhamis a zauren majalisar dattawa, akwai ‘yan Najeriya 28 da ke kan mukaman ministoci daban-daban.
Jerin sunayen mutane 28 da aka nada har ila yau ya kunshi Gwamnonin da suka shude, da kuma Sanata David Umeahi a karon farko wanda wa’adinsa na Gwamnan Jihar Ebonyi ya kare a gwamnatin da ta gabata.
Ga Jerin Sunayen:
1.Abubakar Momoh
2.Am. Yusuf Maitama
3.Architect Dangiwa
4.Hanatu Musawa
5.Chief Uche Nnaji
6.Beta Edu
7.Doris Aniche
8.Dauda Umahi
- Nyesom Wike
10 Mohamed BADARU
11.Nasir Elrufai
12.Ekpekpe Ekpo
13.Nkiru onyejiocha
14.Olubumi Ojo
15.Stella okoteekpe
16.Uju Kennedy
17 Bello Mohammed Goroyo
18.Dele Alake
19.Lateef Fagbemi
20.Mohammed Idris
21.Edu muhi
22 wahid Adebayo
23.Imma Suleiman
24.Ali pate
- Joseph uasi
26.Abubaka kyari
27.John Eno
28.Sani Abubakar Damladi
L.N
Leave a Reply