Take a fresh look at your lifestyle.

Shugaba Buhari Ya Jajantawa Iyalin Abacha Kan Rasuwar Dansu

0 139

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyya ga uwargidan tsohon shugaban kasa, Maryam Abacha da iyalanta bisa rasuwar dansu Abdullahi.

 

 

Addu’a da tunanin shugaban kasa suna tare da iyalan Abacha yayin da suke alhinin rasuwar matashin Abdullahi.

 

 

Shugaban ya yi addu’ar Allah ya jikan marigayin da kuma ta’aziyya ga iyalai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *