Take a fresh look at your lifestyle.

Shugaba Buhari ya taya mataimakinsa Osinbajo murnar cika shekaru 66

0 113

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo murnar cika shekaru 66 a duniya.

 

 

Shugaba Buhari ya ce: Ina murna da mataimakin shugaban kasa @ProfOsinbajo da iyalansa, yayin da ya cika shekaru 66 a yau. Ina godiya ga Allah Madaukakin Sarki da ya ba mu damar sake yin bikin wata shekara a rayuwar wani jajirtaccen malami, Fasto, ma’aikacin gwamnati, da zaburar da mutane da yawa. Barka da ranar haihuwa!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *