An kamala zaben fidda gwani na dan takarar shugaban kasa na Jamiyyar APC a dandalin Eagle Square, Abuja, Najeriya.
‘Yan Takara 23 suka samu halartar wajen zaben,amma 9 sun janye sauran ‘yan Takara 14 da sukayi takarar zaben shugaban kas ana fidda gwani.
Sakamakon zaben fidda gwani ya nuna kamar haka;
1, Tsohon Ministan kas ana Ilimi, Chukwuemeka Nwajuiba kuri’a 1
- Gwamnan Jihar Ebonyi , Dave Umahi kuri’a 38
- Tunde Bakare – Bai da kuria 0
- Ahmed Rufai Sani – Kuri’u 4
- Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi – kuri’u 316
- Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo – 235
- Senata Rochas Okorocha – 0
- Gwamnan Jihar Kogi , Yahaya Bello – 47
LADAN NASIDI
Leave a Reply