Jam’iyyar APC Ta Lashe Dukkan Kujerun Sanatoci A Jihar Oyo Usman Lawal Saulawa Feb 27, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe dukkan kujerun Sanata guda uku a jihar Oyo dake kudu maso…
A Ranar Litinin Ne Za A Ci Gaba Da Tattara Sakamakon Zaben INEC Usman Lawal Saulawa Feb 26, 2023 0 Fitattun Labarai Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta dage tattarawa da bayyana sakamakon zaben shugaban kasa na 2023 da…
Gwamnan Jihar Legas Ya Kada Kuri’a Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnan jihar Legas a kudu maso yammacin Najeriya, Babajide Sanwo-Olu ya kada kuri'arsa a unguwar Eiyekole Ward E3…
Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo Ya Kada Kuri’a A Mahaifarsa Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da uwargidansa Dolapo sun kada kuri’unsu a zaben shugaban kasa da…
Dan Takarar Mataimakin Shugaban Kasa A APC, Shettima Ya Yi Zabe A Garin Sa Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Kashim Shettima ya kada kuri’arsa a…
Shugaban Najeriya Ya Bada Dalilin Nuna Kuri’ar Sa Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa A wani bikin nuna aminci da ba kasafai ba, shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Asabar a garin Daura na jihar…
Dan Takarar Shugabanci A APC Ya Kada Kuri’ar Shi Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Dan takarar shugabancin Najeriya na Jam'iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya kaɗa ƙuri'a a mazaɓar shi ta Awolowo da ke…
Gwamnan Jihar Kano Ya Yaba Da Tsarin Zabe Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya kada kuri'a a mazabar Ganduje Cikin Gari da misalin karfe 9:55 na safe.…
Kotun Koli Ta Tabbatar Da Ahmed Lawan A Matsayin Dan Takarar Sanatan Yobe Ta Arewa Usman Lawal Saulawa Feb 6, 2023 0 Najeriya Kotun kolin Najeriya ta mayar da Sanata Ahmed Lawal a matsayin sahihin dan takarar jam'iyyar All Progressives…
Dan Majalisa Ya Yabi Kokarin Gwamnati Kan Tsaro A Najeriya Usman Lawal Saulawa Jan 12, 2023 0 Najeriya Dan Majalisar Wakilai, Hon. Shamsudeen Dambazau, ya yabawa gwamnatin Najeriya kan kokarin da ake yi na magance…