Browsing Category
Duniya
Amurka Za Ta Bada Agajin Gaggawa Ga Myanmar
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ce Amurka za ta ba da karin dala miliyan 116 a matsayin taimakon…
Kame Mafi Girma: Brazil Ta Kama Ton 3.6 Na Hodar Ibilis
Rundunar sojin ruwan Brazil ta ce ta kama wani kwale-kwale na hodar ibilis mai nauyin metric ton 3.6 a gabar tekun…
Turkiyya Ta Goyi Bayan ‘Matakan Da Azabaijan Ta Dauka’ – Erdogan
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cikakken goyon bayansa ga farmakin da sojojin kasar…
Indiya Ta Gargadi ‘Yan Kasar Kanada Da Su Yi Taka Tsantsan
Indiya ta bukaci 'yan kasar ta da ke Canada da wadanda ke shirin ziyartar kasar da su yi taka-tsan-tsan, yayin da…
Armeniyawa Sun Amince Da Kiran Da Rasha Tayi Na Tsagaita wuta
Al'ummar Armeniyawa a yankin Nagorno-Karabakh na Azabaijan mai ballewa sun amince da shawarar Rasha na tsagaita…
Azerbaijan: Rasha Ta Yi Kira Da A Kawo Karshen Fada
Kasar Rasha ta yi kira da a dakatar da fada cikin gaggawa a Nagorno-Karabakh, inda Azabaijan ta kaddamar da…
Shirye-shiryen Birtaniyya Na Ruguza Hong Kong ‘Ba Zai Yi Nasara’ Ba,…
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin a Hong Kong ta yi Allah-wadai da rahoton wata shida kan cibiyar hada-hadar kudi…
Shugaban Paraguay Ya Goyi Bayan Shiga Taiwan Majalisar Dinkin Duniya
Shugaban kasar Paraguay ya ce yana goyon bayan Taiwan shiga tsarin Majalisar Dinkin Duniya, yayin da yake jawabi a…
Kasar Italiya Za Ta Dauki Tsatsauran Matakai Akan Bakin Haure
Gwamnatin Italiya, wacce ke kokawa akan kwararowar bakin haure, za ta zartar da wasu matakai a ranar Litinin don…
Ukraine Za Ta kai Kasar Poland Da Wasu kara Kan Haramcin Abinci
Hukumomin kasar Ukraine sun bayyana cewa, kasar Ukraine na shirin gurfanar da kasashen Poland, Hungary da Slovakia…