Browsing Category
Najeriya
Kudin Wutar Lantarki: Ma’aikata Ta Bukaci Juya Shirin Karin Kudi
Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC, ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta sauya shirin kara kudin wutar lantarki daga…
Hukuma Ta Bada Tallafin Kayayyakin Ilimi Ga Fursunonin Jihar Anambra
Daraktar hukumar reshen jihar Anambra, Mrs Ebele Ononihu, ta ce hukumar ta damu da jin dadin fursunonin, musamman…
Shugaba Tinubu Ya Hadu Da Shugabannin Duniya A Paris Don Taron Kasafin Kudi
Shugaba Bola Tinubu ya bi sahun sauran shugabannin kasashen duniya a birnin Paris-Faransa domin sake fasalin tsarin…
NLC Ta Gano Wani Kamfanin Gine-ginen Kasar Sin Dake Cin Zarafin Ma’aikatan…
Mambobin kungiyar kwadago ta Najeriya NLC sun mamaye harabar kamfanin Shaanxi Construction Engineering Group da ke…
FCTA Tayi Kararrawa Kan Masu Zamba, Ta Gargadi Jama’a
Hukumar da ke kula da Babban Birnin Tarayyar Najeriya FCTA ta ja hankalin jama'a cewa 'yan damfara sun sake yin…
Majalisar Gombe Ta Amince Da Tsawaita Wa’adin Shugabannin Kananan Hukumomi
Majalisar dokokin jihar Gombe ta amince da tsawaita wa’adin aiki tare da sake nada shugabannin riko na kananan…
Mataimakin Shugaban Kasa Da Bill Gates Sun Gana da Gwamnonin Najeriya a Abuja
Mataimakin Shugaban Najeriya, Sanata Kashim Shettima da Shugaban Gidauniyar Bill and Melinda Gates, Bill Gates, da…
Hajj 2023: Jihar Legas Tayi Jigilar Alhazai 3,655 Zuwa Saudiyya
Gwamnatin Jihar Legas ta yi jigilar maniyyata kimanin 3,655 zuwa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin hajjin bana…
Gwamnan Gombe Ya Samar Da Majalisar Shawara Ta Jiha
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya kafa Majalisar Ba da Shawarwari ga Gwamna don taimakawa wajen…
Abokan Hulɗa: Wani Dan Najeriya Ya Lashe Gwarzon Dan Jarida Na Duniya na Shekara
Dan jaridar Najeriya, Philip Obaji, wakilin jaridar The Daily Beast ya lashe kyautar gwarzon dan jarida ta duniya…