Browsing Category
Najeriya
Ministan Ayyuka Ya Gana Da Dangote, Kefas Da Elumelu
A bisa tsarin sabunta bege na Shugaba Bola Tinubu na bunkasa ababen more rayuwa a Najeriya, Ministan Ayyuka, Sanata…
Gwamnatin Najeriya Tayi Hadin Gwiwa Da EITI Akan Sake Gyaran Ma’adanai
Gwamnatin Najeriya ta nanata aniyar ta na yin aiki kafada da kafada da Kungiyar Masu Fafutukar Tabbatar da Gaskiya…
Minista Ta Yi Kira Da Haɗin Kai Tsakanin Matasan Nijeriya Da Indiya
Ministar ci gaban matasa Dr. Jamila Bio-Ibrahim, ta yi kira da a hada kai tsakanin matasan Najeriya da na Indiya…
Shugaba Tinubu Ya Tashi Zuwa Kasar Faransa
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bar Abuja zuwa birnin Paris na kasar Faransa a ranar Laraba, 24 ga watan…
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Bukaci Karin Tallafi Ga Tsofaffi
Uwargidan Shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta sake jaddada bukatar kara ba da kulawa ga tsofaffi.
Ta…
Kafofin Watsa Labarai Zasu Anfana Daga Musayar Kudi Ta Naurar Zamani
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na kasa, Alhaji Muhammed Idris, ya bayyana aniyar gwamnati na samar da…
Najeriya Ta Rataba Hannu Da Kasar Indiya Kan Wata Sabuwar Alakar Sabunta Makamashi
Najeriya da Indiya sun rattaba hannu kan wata sabuwar yarjejeniya ta hadin gwiwa a fannin makamashin da ake sabunta…
Minista Yayi Alkawarin Aiwatar Da Umarni Akan IPPIS
Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman ya ce ma’aikatar ilimi ta tarayya za ta yi duk mai yiwuwa bisa ga kudurin doka…
Najeriya Ta Nemi Tallafin Amurka Akan Kungiyar G20, UNSC
Najeriya ta bukaci goyon bayan Amurka kan kasancewar ta mamba a kungiyar G20 da kuma zama a kwamitin sulhu na…
Najeriya Ta Yi Kira Da A Duba Tsarin Haraji A Duniya
Jagoran Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi kira da a sake duba harajin duniya, yana mai jaddada bukatar magance…