Browsing Category
Najeriya
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Bukaci Kafafen Yada Labarai Su Kare Hakkin Mata Masu Nakasa
An umurci ‘yan jaridun Najeriya da su kare hakkin mata masu nakasa ta hanyar rahotannin su.
Masu ruwa da tsaki a…
Gwamnatin Najeriya Ta Kafa Asusun Magance Talauci
Taron Majalisar Zartaswa ta Tarayya ta amince da kafa asusun tallafi na jin kai da fatara.
Manufar ita ce samar…
Shugaban Najeriya Ya Nada Abdullahi Mustapha Shugaban Hukumar Makamashi
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya amince da nadin Dr. Abdullahi Mustapha a matsayin Darakta-Janar da Babban Jami’in…
Kotun Koli Ta Ajiye Hukunci Kan Atiku Da Karar Da Obi Ya Yi Kan Shugaba Tinubu
Kotun kolin Najeriya ta ajiye hukunci kan karar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da…
Babban Taron Abinci Ta Duniya: Mataimakin Shugaban Najeriya Zai Gabatar da Babban…
Yayin da masu ruwa da tsaki a harkar noma ke hallara a birnin Iowa kasar Amurka domin halartar taron samar da…
Kotun Koli Ta Kori Karar Da APM Ta Shigar Akan Tinubu
Kotun kolin Najeriya ta yi watsi da karar da jam’iyyar Allied People’s Movement APM ta shigar, tana kalubalantar…
Kotun Koli Ta Fara Sauraron Kararrakin Atiku, Obi, APM
Kotun kolin Najeriya na shirin sauraron kararrakin da jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP), dan takararta na…
Gwamna Buni Yayi Tir Da Kisan Wani Jami’in Kwastam A Yobe
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya bayyana kisan jami’in kwastam ASC II Ahmed Usman da wasu da ake zargin…
Najeriya Da Abokin Hulɗa Kan Taswirar Ma’adanai Guda Bakwai
Gwamnatin Najeriya ta hannun ma’aikatar bunkasa ma’adanai ta kasa ta hada hannu da babban kamfanin tuntuba,…
Gwamnan Katsina Ya Nemi Gudummuwar Malaman Addini Wajen Magance Matsalar Tsaro A…
Gwamnan jihar Katsina dake arewa maso yammacin Najeriya, malam Dikko Umaru Radda ya bukaci malaman addini su dukufa…