Browsing Category
Afirka
Dan Gwagwarmayar ‘Yan Adawar Zimbabwe Ya Kwanta Dama
Shekaru biyu bayan kisan gilla da aka yi mata, daga karshe an yi jana'izar 'yar gwagwarmayar 'yar adawar Zimbabwe…
Kasar Guinea Ta Nada Mamadou Bah A Matsayin Sabon Firaminista
Gwamnatin mulkin sojan kasar ta nada tsohon madugun 'yan adawar kasar Guinea Mamadou Oury Bah a matsayin…
Mutane Da Dama Ne Suka Mutu Bayan Da Wata Motar Bas Ta Fado Daga Kan Gada A Mali
Mutane 31 ne suka mutu bayan wata mota kirar Bus ta nutse daga kan gada a kasar Mali ranar Talata.
…
Za’a Gurfanar Da Mutane Uku Da Aka Tuhume Su Da Kisan Gillar Dan Yawon Bude Ido Na…
Ana sa ran wasu 'yan kasashen waje uku za su gurfana a gaban kotu a Afirka ta Kudu bisa wasu tuhume-tuhume da suka…
An Kashe ‘Yan Kasashen Waje A Hadarin Mota A Tanzaniya
'Yan kasashen waje na kasashe bakwai na daga cikin mutane 25 da suka mutu a wani hadarin mota da ya rutsa da motoci…
ECOWAS Ta Jinjinawa Shugaban Kasar Senegal Bisa Mutunta Wa’adi
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta yabawa shugaban kasar Senegal Macky Sall da ya…
Shugaban ECOWAS Ya Nemi A Sake Tantance Kawancen Sahel
Shugaban Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afrika, kuma shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga…
Shugabannin kasashen ECOWAS Sun Tattauna Kan kasashen Nijar, Mali Da Burkina Faso
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu yana tattaunawa da shugabannin kasashen kungiyar ECOWAS a wani babban taron…
‘Yan Adawa Sun Yi Kira Da A Yi Zaben Shugaban Kasa A Senegal
Masu adawa da dage zaben shugaban kasar Senegal na ci gaba da fuskantar tsawaita wa'adin Macky Sall a kasar…
Dubban Mutane Ne Suka Yi Jana’izar Tauraron Gudun Fanfalaki Na Kenya
An gudanar da bikin jana'izar ne a filin wasan kwaikwayo da ke kauyen Chepkorio, inda Kiptum ya samu horo a…