Browsing Category
Afirka
Kotun ECOWAS Ta Bayar Da Diyya Ga Wanda Aka Azabtar A Togo
Kotun ECOWAS ta bayar da diyya ga wani dan kasar Togo da ya shigar da gwamnatinsa gaban kotu bisa tauye masa…
Gobarar Nairobi: Iskar Gas Ta Fashe A Babban Birnin Kenya
Wata babbar gobara daga fashewar iskar gas ta tashi a Nairobi babban birnin kasar Kenya, ta kashe mutane akalla…
Burkina Faso Ta Kare Dalilin Ficewa Daga Kungiyar ECOWAS
Tun bayan da kasashen Burkina Faso da Mali da Nijar suka sanar da ficewa daga kungiyar ECOWAS, matakin ya janyo…
Jigon ‘Yan adawar Zimbabwe Zai Samu ‘Yanci
Dan adawar Zimbabwe Job Sikhala zai yi tafiya mai ‘yanci nan ba da jimawa ba.
Wata kotu a ranar Talata…
Canje-canjen Kudin Afirka Ta Kudu Rand Ya Dan Canza Kadan
Rand na Afirka ta Kudu ya ɗan canza kaɗan da sanyin safiyar Laraba, gabanin shawarar kuɗin ruwa da Babban Bankin…
Babban Kanfanin Kiwon Kajin Afirka Ta Kudu Ya Murmure Bayan Cutar Murar Tsuntsaye
Kamfanin kiwon kaji mafi girma a Afirka ta Kudu Astral Foods ya bude sabon shafin zai dawo da riba a cikin rabin…
Italiya Ta Mayar Da Jirgin Saman Habasha Na Farko
Firayim Ministan Habasha ya ce jirgin farko da aka gina a Habasha a 1935 Italiya ta mayar da shi kasar.
…
Dubban Mutane Ne Suka Yi Gudun Hijira Yayin Da Sojojin Isra’ila Ke Ci Gaba A…
Yayin da rikici ke kara kamari a kudancin birnin Khan Yunus na Gaza, dubban Falasdinawa na ta kaura zuwa Rafah kusa…
‘Yan Kwana-Kwana Sun Kokarta kashe Gobarar Daji A Yankin Cape Wine Na Afirka Ta…
Jami'an kashe gobara a Afirka ta Kudu na kokarin kashe gobarar daji a yankin da ake samar da ruwan inabi na Cape…
Shugabannin kasashen Afirka Sun Isa Birnin Roma Domin Halartar Taron Kolin Italiya
Shugabanin kasashen Afirka da dama sun hallara a birnin Rome na kasar Italiya domin halartar taron kolin Italiya da…