Browsing Category
Afirka
Magungunan Indiya hudu ne ke da alhakin mutuwar yara 70 a Gambia
Magunguna iri hudu da aka yi a Indiya sun yi sanadin mutuwar akalla yara 70 a kasar Gambia a bara, a cewar kwamitin…
Algeria ta nemi shiga BRICS, ta ba da gudummawar dala biliyan 1.5
Shugaban kasar Algeria Abdelmadjid Tebboune ya bayyana cewa, kasar Algeria ta nemi shiga kungiyar ta BRICS tare da…
Kasar Rasha Ta Bada Tabbaci Kan Kayyakin Hatsi Na Afirka
Rasha ta dage cewa ta fahimci damuwar da kasashen Afirka ke da shi biyo bayan matakin da Moscow ta dauka na ficewa…
Zaɓen Mali ya goyi bayan Shirye-shiryen Sabon Kundin Tsarin Mulki
Wata guda bayan sakamakon wucin gadi na kuri'ar raba gardama kan sabon daftarin tsarin mulki, majalisar tsarin…
Rikicin Sudan: An yi wa Likitoci bulala a Khartoum bayan hari – MSF
Kungiyar likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta ce wasu mahara dauke da makamai sun kai wa ayarin motocinsu…
Ana Zargin Tunisiya Da Mummunan Cin Zarafi Akan Bakaken Fata A Afirka
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasa da kasa Human Rights Watch, HRW ta zargi jami'an tsaron Tunisia da aikata…
Gwamnatin Tanzaniya ta ba da umarnin biyan wani kamfanin Australiya sama da dala…
Cibiyar warware takaddamar zuba jari ta kasa da kasa, ICSID ta bayar da rahoton cewa ta umarci gwamnatin Tanzaniya…
Wata Motar Fasinja Ta Kama Da Wuta A Aljeriya
Jami'an Aljeriya sun ce akalla mutane 34 ne suka mutu sakamakon wani hatsarin mota da ya afku a lardin Tamanrasset…
Makarantu sun rufe kan zanga-zangar tsadar rayuwa a Kenya
An rufe makarantu a Nairobi babban birnin kasar Kenya da kuma birnin Mombasa na gabar tekun kasar, yayin da aka…
Wakilan Sudan A Jeddah Zasu Ci Gaba Da Tattaunawa Da RSF
Wakilan Sudan sun isa Jeddah na kasar Saudiyya don ci gaba da tattaunawa da dakarun Rapid Support Forces (RSF),…