Browsing Category
Afirka
Tunisiya Da Tarayyar Turai Sun rattaba hannu kan Yarjejeniyar Taimakawa Hijira
Tunisiya da Tarayyar Turai sun rattaba hannu kan yarjejeniya ta "hanyar hadin gwiwa" wacce ta hada da yaki da masu…
Magoya bayan ‘yan adawar Senegal sun Kada Ganguna lokacin zanga-zanga
Shugaban 'yan adawar Senegal Ousmane Sonko ya jagoranci zanga-zangar lumana tare da buga tukwane da kwanonin bayan…
Kenya Ta Yi Kira da Ƙarfafa Harkokin Kudin A.U Mai Cin Gashin Kan Shi
Shugabannin kasashen Afirka sun hallara a Gigiri da ke gundumar Nairobi don halartar taron daidaita rikicin…
Shugabannin Afirka Sun Sake Jaddada Aniyarsu Ta Hada Kai
Shugabannin kasashen Afirka da na gwamnatocin sun bayyana aniyarsu ta ciyar da hadin kai da ci gaba da hadin gwiwa…
Masar da Habasha sun amince da ci gaba da tattaunawa kan madatsar ruwan Nilu
Masar da Habasha sun amince su kammala yarjejeniya kan madatsar ruwa ta Blue Nile mai cike da cece-kuce a kasar…
An Haramta Sakin Zuma Daga Gidan Yarin Afirka Ta Kudu
Kotun tsarin mulki a Afirka ta Kudu ta yanke hukuncin cewa an yi wa tsohon shugaban kasar Jacob Zuma hukuncin afuwa…
Amnesty Ta Bukaci Daukar Kwararan Matakai Kan Cin Hanci Da Rashawa A Yammaci Da…
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta bukaci jihohi a Yammacin Afirka da Tsakiyar Afirka da su…
Za a gudanar da zaben shugaban kasar Madagascar a watan Nuwamba zuwa Disamba
Gwamnatin Madagascan ta yi kira ga masu kada kuri'a da su fito rumfunan zabe a watan Nuwamba da Disamba domin sake…
Italiya Za Ta Dage Takunkumin Zirga-Zirgar Jiragen Libya A Sararin Sama Akan
Jirgin saman da ke Zirga-Zirga tsakanin Libya da Italiya zai koma bakin aiki cikin bazara bayan dakatarwar kusan…
Taron BRICS A Afirka Ta Kudu Wanda Mutum Zai Zo Da Kan Shi
Shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, ya sanar da cewa, za a gudanar da taron BRICS na wata mai zuwa da ake…