Browsing Category
siyasa
Gwamnan Katsina Ya Kaddamar Da Kwamitin Yaki Da Cin Zarafin Yaya Mata Da Yara…
Bikin kaddamar Da Kwamitin Ya Gudana Ne A Birnin Katsina, Fadar Gwamnatin Jihar
Gwamnan jihar Katsina…
Zaben Gwamnan Enugu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Mbah A Matsayin Gwamna
Kotun kolin Najeriya ta tabbatar da zaben Peter Mbah a matsayin gwamnan jihar Enugu.
A ranar Juma’a…
Majalisa Ta Bukaci Cibiyoyin Manyan Makarantu Da Su Amince Da Tsarin Biyan Kudaden…
Majalisar wakilai ta bukaci manyan makarantun Najeriya da su rungumi tsarin biyan kudin makaranta na zangon karatu…
Mukaddashin Gwamnan Ondo Ya Gabatar Da Kasafin Kudin 2024 Ga Majalisa
Mukaddashin gwamnan jihar Ondo, Mista Lucky Aiyedatiwa ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 na naira biliyan…
PDP Ta Nemi ‘Yan Majalisar Da Suka Sauya Sheka A Jihar Ribas Da Su Bar Kujerun Su
Jam’iyyar PDP ta shawarci ‘yan majalisar dokokinta 27 da suka koma jam’iyyar All Progressives Congress, APC a jihar…
APC Na Aikin Samar Da Ingantacciyar Rayuwa Ga ‘Yan Najeriya –Ganduje
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Ganduje, ya ce jam’iyyar na hada kai da gwamnati wajen ganin an…
Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa Ta Yi Gargadi A Kan Zagin Gwamna Sule
Majalisar dokokin jihar Nasarawa ta yi gargadin cewa ba za ta amince da duk wani shiri na yin zagon kasa ga…
Sanata Ya Tallafa Wa Mazabu Sama Da 235 A Jihar Ebonyi
Sanata mai wakiltar mazabar Ebonyi ta Arewa, Sanata Onyekachi Nwebonyi, ya baiwa mazabu 235 dama a jihar Ebonyi…
Shugaban Majalisar Dattijai Yayi Magana Akan Zargin Faduwa A Wajen Biki
Shugaban majalisar dattawan Najeriya Godswill Akpabio ya yi magana kan jita-jitar da ake dangantawa da faduwar da…
Majalisar Dokoki Ta Kasa Ta Yi Kira Ga ‘Yan Sanda Kan Ingantattun Tsaro
Kwamitin hadin gwiwa na majalisar dattawa da na wakilai kan harkokin ‘yan sanda ya bukaci ministan harkokin ‘yan…