Browsing Category
siyasa
Oyetola Ya Taya Shugaba Tinubu Murnar Nasarar Kotun Koli
Ministan Ma’aikatar Ruwa da Tattalin Arzikin Ruwa, Adegboyega Oyetola ya taya Shugaba Bola Ahmed Tinubu, Mataimakin…
Gwamna Adeleke Ya Taya Shugaba Tinubu Murnar Tabbatar Da Kotun Koli
Gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke, ya taya shugaban kasa Bola Tinubu murnar tabbatar da shi a matsayin…
Jihar Neja Ta Bayyana Miliyan 4.5 A Matsayin Kudin Aikin Hajjin Bana
Hukumar Jin dadi alhazan jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya ta bayyana naira miliyan hudu da dubu dari…
“Nasarar Shari’ar Shugaba Tinubu, Nasarar Dimokuradiyyar Kasa”…
Gwamnan jihar Kebbi Nasir Idris ya bayyana nasarar da shugaba Bola Tinubu ya samu a kotun koli a matsayin nasara ga…
Shugaban NGF Ya Nemi Karin Girma A Hannun Kanfanoni Masu Zaman Kansu Da Na Jiha
Shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, NGF, Mallam AbdulRahman AbdulRazaq ya yi kira da a kara yin cudanya tsakanin…
Jami’in Diflomasiyyar Burtaniya Ya Yaba Wa Hanyar Shari’ar Najeriya…
Babban Kwamishinan Biritaniya a Najeriya, Dr. Richard Montgomery ya yabawa yadda Najeriya ke amfani da tsarin…
Najeriya Da Sin Zasu Inganta Dangantakar ‘Yan Majalisu
Najeriya da China sun amince su ci gaba da inganta dangantakar 'yan majalisu.
Shugaban…
Zaben Gwamna: INEC Ta Fitar Da Sunayen ‘Yan Takara Da Aka Yi Wa Kwaskwarima
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar gwamnan Bayelsa da Imo da aka yi…
Zaben Gwamnan Jihar Kogi: Kungiyoyi Masu Zaman Kansu Na Son Masu Ruwa Da Tsaki Su…
Gabanin zaben ranar 11 ga watan Nuwamba mai zuwa a jihar Kogi, wata kungiya mai zaman (CTA), ta yi kira ga masu…
INEC Ta Shirya Zaben Gwamna A Watan Nuwamba
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce a shirye ta ke ta gudanar da zaben gwamna na ranar 11 ga watan…