Browsing Category
siyasa
Kotun Zabe: Rashin SHalartar Shaidu Ya Hana Ci Gaba Da Shariar Gwamnan Kano
Rashin halartar shaidu uku a ranar Juma’a, ya hana ci gaba da sauraron karar da APC ta shigar kan Abba Yusuf na…
Majalisar Dokokin Bauchi Ta Amince Da Sunayen Kansiloli 16
Majalisar dokokin jihar Bauchi ta tabbatar da sunayen mutane 16 daga cikin 20 na kwamitin riko da gwamnan jihar,…
Kotun Koli Ta Amince Da Hujjojin Da Ake Zargi A Cikin Takardun Mataimakin Shugaban…
Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Tarayya mai lamba 4 da ke zama a Umuahia, a ranar Alhamis, ta amince a…
Jahar Ogun: Wasu Shaidu Sun Kalubalanci Nasarar APC
Yayin da kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Ogun ta ci gaba da zama a kotun Majistare da ke Abeokuta a…
NASS ta 10 Zata Inganta Matsayin Ilimi – Shugaban Majalisar Dattawa
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya ce majalisar ta 10 za ta zartas da dokoki masu…
Jerin sunayen ministoci: Mata suna neman wakilcin kashi 35%.
Asusun tallafawa mata na Najeriya (NWTF) ya roki shugaban kasa Bola Tinubu da ya gabatar da shirin yakin neman…
Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa Yana Jagorancin taron shugabannin…
A halin yanzu mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abubakar Kyari, yana jagorantar taron gaggawa na kwamitin…
Kotun Kolin Kaduna Ta Ja Hankali Akan Rahotannin Karya
Kotun sauraren kararrakin zabe da ke Kaduna a ranar Lahadin da ta gabata ta gargadi kafafen yada labarai kan…
Jihar Filato: Gwamna Mutfwang ya yi kira da a hada kai domin yaki da rashin tsaro
Gwamna Caleb Mutfwang na Jihar Filato ya yi kira ga al’ummar Jihar da su hada kai, kauna da goyon bayan juna domin…
INEC ta yi watsi da kiran da jam’iyyar Labour ta yi na a kori Yakubu
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce jam’iyyar Labour (LP) ba ta da hujjar neman korar shugabanta,…