Browsing Category
siyasa
Kotun Oyo ta yi watsi da karar da APM ta kai Kan Nasarar Gwamna Makinde
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamna a jihar Oyo ta yi watsi da karar da kungiyar Allied People’s’ Movement ta…
Tsaro: Gwamnatin jihar Neja ta baiwa jami’an tsaro motoci kirar Hilux domin…
Gwamnan jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya Umar Muhammad Bago ya ce gwamnatin shi zata kawo karashen…
Majalisar Dattawa Za Ta Binciki Tsarin Tallafin Man Fetur na NNPC
Majalisar dattawa ta kafa wani kwamitin wucin gadi da zai binciki tsarin tallafin man fetur na kamfanin man fetur…
Shirin Kawo Sauyi: Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Nemi Tallafin Majalisar…
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yi kira ga shugabannin majalisar wakilai da su goyi bayan yunkurin…
Kotun sauraren kararrakin zabe ta dage zaman neman janye karar da ake yi wa Gwamna…
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamna da ke Ibadan ta dage sauraron karar da jam’iyyar Allied Peoples’ Movement…
Rahoton EU: Babu Cikakken Zabe – Shugaban SDP Na Kasa
Shugaban jam’iyyar Social Democratic Party a Najeriya, SDP, Shehu Gabam ya bayyana cewa babu cikakken zabe a ko’ina…
APC Ta Dage Taro Na Kasa, NEC
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta dage taronta na kwamitin gudanarwar jam’iyyar na kasa (NEC) da ta…
PDP A Jihar Katsina Ta Nada Kwamitin Riko
Jam'iyyar PDP ta nada kwamitin riko na jam'iyyar reshen jihar Katsina.
Wannan nadin na kunshe ne a…
Jihar Abia za ta sauya sheka zuwa asusun baitul mali a watan Satumba 2023
Gwamnatin jihar Abia ta bayyana shirinta na sauya sheka zuwa tsarin asusun bai daya (TSA) nan da 1 ga Satumba,…
Bidiyon Cin Hanci da Dala: Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kano ta gayyaci…
Hukumar korafe-korafen jama'a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta gayyaci tsohon gwamnan jihar Dr.…