Browsing Category
muhalli
Jihar Delta Zata Kawo Karshen Rikicin Manoma da Makiyaya
Gwamnatin jihar Delta ta bayyana a ranar Laraba cewa ta kara karfafa shirin kawo karshen rikicin da ya barke…
Ruwan Sama na Farko: Manoma Su Kasance Masu Kididdigewa Game da Shuka amfanin gona
A ci gaba da hasashen NiMet na fara samun ruwan sama a bana, manoma a jihohin Kaduna, Kano da Katsina sun ce suna…
NSIP: Ministan Agaji Ta Yaba wa Shugaba Buhari
A ranar Asabar din da ta gabata ne ministar harkokin jin kai da ci gaban bala’o’i da ci gaban jama’a ta Najeriya,…
Yar Kasar China Mai Shekara Goma Ta Taimakawa Gidan Marayu.
Wata yarinya ‘yar shekara 10 ‘yar kasar China, WEI/YUE CHEN, ta ba da gudummawar kayan abinci ga gidan marayu na…
Kasar Faransa Ta Taimakawa Sashin Noma Na Najeriya Da Yuro Miliyan 1.2
Gwamnatin Faransa ta sanar da shirin bayar da tallafin Yuro miliyan 1.2 don bunkasa dabarun noma da kasuwannin…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai wata ziyarar aiki a jihar Katsina
Ziyarar ta kwana biyu wadda shugaban ya kai na da nufin kaddamar da wasu ayyukan raya kasa da gwamnatin jihar ta…
Gwamnatin Ekiti Ta Shawarci Manoma Shiga Tsarin Manufofin Noman koko
Gwamnatin jihar Ekiti ta shawarci manoman koko da su taka rawar gani wajen tsara manufofin inganta noman koko a…
Aikin Ruwan Damaturu Zai Samar Da Lita 27m Kullum – Hukuma
Kwamishinan Albarkatun Ruwa na Jihar Yobe, Alkali Jajere, ya ce za a samar da lita miliyan 27 na ruwa tare da…
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Gargadi Manoma Akan Kona Daji
Masu ruwa da tsaki a jihar Ogun, sun yi gargadi ga manoman yankin kan yadda ake kona daji. Gargadin dai na faruwa…
Jihar Gombe Ta Fara Aikin Dala Miliyan 32 Domin Yaki Da Zaizayar Kasa
Gwamnatin jihar Gombe ta ce ta kammala shirye-shiryen aiwatar da aikin kawar da zaizayar kasa da ya kai dala…