Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Ranar Mata: Uwargidan Shugaban Kasa Ta Karrama Matan Nijeriya
Uwargidan shugaban Najeriya, Misis Oluremi Tinubu, na murnar zagayowar ranar mata ta duniya a kasar.
…
Shugaban Najeriya Ya Yi alkawarin bai Wa ‘Yancin Mata Fifiko
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa mata a Najeriya cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da ba da fifikon…
Shugaba Tinubu Ya Sake Nada Shugaban Hukumar Kula Da Aikin Noma
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake nada Darakta-Janar na Hukumar Kula da harkokin gona ta…
VP Shettima Ya Kaddamar da Kwamitin Kasuwar Carbon
Najeriya ta kaddamar da wani kwamiti na gwamnatocin kasa da kasa kan shirin kunna kasuwar Carbon da zata samar da…
Sanata Ya Bukaci Rage Kudaden Gudanar Da Mulki
Shugaban kwamitin majalisar dattawa mai kula da harkokin sufurin kasa a majalisar dattawa ta 10, Sanata Adamu…
Shugaba Tinubu Ya Sake Fasalin Hukumar Kula Da Wutar Lantarki Ta Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umurci shugabancin hukumar samar da wutar lantarki mallakar gwamnatin tarayya…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Cigaba Da Bayar Da Tallafin Bincike Da Ci Gaba A Nijeriya
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin baiwa gwamnatinsa cikakken himma da goyon bayanta wajen samar da…
Majalisar Dattawa Ta Mika Kudiri Kan Rashin Tsaro Zuwa Fadar Shugaban Kasa
Majalisar Dattawan Najeriya ta kuduri aniyar yin watsi da duk wasu kudirori kan kashe-kashen da ake yi a fadin…
Kyautar Shugabancin Obafemi Awolowo: Shugaba Tinubu Ya Taya Shugaban AfDB Murna
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya karrama Akinwumi Adesina, Shugaban Bankin Raya Kasashen Afirka (AfDB) kan lambar yabo…
Hadarin Wutar Lantarki: Gwamnatin Najeriya Ta Kai Ziyara A Jihar Kuros Riba
Gwamnatin Najeriya ta ziyarci wadanda suka tsira da rayukan su a hadarin wutar lantarki da aka yi ranar Asabar da…