Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Najeriya Za Ta Kaddamar Da Hukumar Rajistar Hayar Kayan Aiki
Gwamnatin tarayyar Najeriya na shirin kaddamar da hukumar rijistar hayar kayan aiki (ELRA), a ranar Talata 7 ga…
Najeriya Za Ta Kawo Karshen Rikicin Man Fetur Tare Da Kara Samar Da Man A Kasa
Ministar kasa na albarkatun man fetur Heineken Lokpobiri, ya ce hanya mafi sauki na kawo karshen matsalar man…
Taron Karawa Juna Ilimi: Ministoci Suna Bada Rahoto Sun Shirya Gudanar Da Aiki
A ranar Juma’a ne aka kawo karshen taron ja da baya na shugaban kasa da aka shirya wa ministocin da ke kula da…
Shugaban Kungiyar ECOWAS Zai Gana Da Kawayen Duniya Kan Rikicin Jamhuriyar Nijar
Shugaban kungiyar ECOWAS kuma shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce Najeriya za ta ci gaba da jan hankalin…
LABARI: Rundunar Sojoji Da ‘Yan Sanda Sun Kubutar Da Wasu Masu Yima Kasa Hisima Su…
Dakarun Sojojin Najeriya na Bataliya ta 17 tare da hadin gwiwar 'yan sanda sun ceto wasu masu yima kasa hidima biyu…
Najeriya Ta Shiga Shirin Harkokin Ciniki Tsakanin Larabawa Da Afirka
Babban Sakatariya na Shirin harkokin Ciniki tsakanin Larabawa da Afirka (AATB), ta sanar da kasancewar Najeriya a…
Minista Ta Nanata Alkawarin Ci Gaban Matasa
Ministar Cigaban Matasa, Dakta Jamila Ibrahim ta sake jaddada aniyar ta na jajircewa wajen ganin an kawo karshen…
Shugaban Najeriya Ya Yi kira Ga Hadin Kai Da Tabbacin Hada Kai
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga hadin kan 'yan Najeriya tare da tabbatar da cewa shi shugaban…
‘Yan Majalisu Sun Yi Allah-wadai Da Kashe ‘Yan Matan Da Ake Yi Domin…
Majalisar Wakilai ta bayyana damuwarta kan yadda ake fuskantar hatsarin kashe ‘yan mata a baya-bayan nan saboda…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Kafa Sashin Bayar Da Sakamako
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kafa sashen bayar da sakamako domin auna ayyukan Ministoci da sauran manyan…