Browsing Category
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Bada Dalilan Tattaunawar Tattalin Arziki
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce tsauraran matakai kan tattalin arziki da gwamnatin shi ta dauka za su…
Mai Ba Kasa Shawara Kan Tsaro Ya Bukaci NLC, TUC Da Su Soke Yajin Aikin Da Suke Yi
Mai baiwa Najeriya shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bukaci kungiyar kwadago ta Najeriya NLC da…
Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yusuf Tuggar Ya Yi Jawabi A Taron kungiyar OIC A…
Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar, ya yi kira da a kawo karshen hare-haren da Isra'ila ke ci…
Yajin Aikin Gama Gari: Kungiyoyin Kwadago Na Najeriya Sun Kulle Kofar Shiga…
An hana ma’aikatan majalisar dokokin kasar da maziyartan da ke shiga ko fitowa daga ofisoshi a harabar majalisar…
Hukunta Masu Laifi Domin Hana Sake Faruwar Hakan: Bello Bodejo
An bukaci Gwamnatin Jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya da ta binciki rikicin da yayi sanadiyar yanke…
Tsananin Addu’o’i Sune Mabuɗan Ƙimar Nijeriya – Shugaba Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce har yanzu fatan Najeriya ba ta kai ga samun karfin da ake bukata ba kuma…
Babban Burinmu Shi Ne Mata Su Dogara Da Kan Su: Kungiyar Muryar Mata
A duk lokacin da aka yi batu na jarumtakar mata akan yi musu kirari da cewa in baku ba gida wato “No woman no…
Hukumar JAMB Ta Yi Maraba Da Binciken Da Majalisar Dattawa Ta Yi Kan Zargin Cin…
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta kasa (JAMB) ta yi marhabin da matakin da majalisar dattawa ta dauka na…
Ma’aikatar Kirkira Ta Najeriya Ta Bayar Da kyautar Naira Miliyan 1 Ga…
Ma’aikatar kere-kere, kimiyya da fasaha ta tarayyar Najeriya (FMIST) a Najeriya ta bai wa wata makaranta a babban…
Gwamnan Jihar Kwara Ya Taya Sarkin Ilori Murnar Cika Shekara 28 A Duniya
Gwamnan jihar Kwara kuma shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF), AbdulRahman AbdulRazaq, ya taya Sarkin Ilorin,…