Browsing Category
Najeriya
Kafofin Watsa Labarai Ababen Dogara Ne A Ci Gaban Kasa,” Inji Gwamnatin…
An bayyana Kafafen Yada Labarai a matsayin amintacciyar aminiyar gwamnati wajen ci gaban kasa.
Mukaddashin…
Jihar Kano: Sojoji Da DSS Sun Kama Wasu Mutane 2 Da Ake Zargin ‘Yan Ta’adda Ne
Dakarun sojojin Najeriya da na ma'aikatar harkokin wajen kasar sun kama wasu 'yan ta'addar Boko Haram guda biyu…
LABARI: Rundunar Sojoji Da ‘Yan Sanda Sun Kubutar Da Wasu Masu Yima Kasa Hisima Su…
Dakarun Sojojin Najeriya na Bataliya ta 17 tare da hadin gwiwar 'yan sanda sun ceto wasu masu yima kasa hidima biyu…
Minista Ta Nanata Alkawarin Ci Gaban Matasa
Ministar Cigaban Matasa, Dakta Jamila Ibrahim ta sake jaddada aniyar ta na jajircewa wajen ganin an kawo karshen…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Kafa Sashin Bayar Da Sakamako
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kafa sashen bayar da sakamako domin auna ayyukan Ministoci da sauran manyan…
Majalisar Wakilai Ta Ba Wa Hukumomi Shida Sa’o’i 72 Domin Su Karrama…
Kwamitin Majalisar Wakilai Mai Kula Da Asusun Gwamnati ya baiwa Shugabannin Hukumomin Gwamnatin Tarayya da na…
Najeriya Ta Shirya Wa ‘Yan Majalissar Zartarwa Taron Kara Wa Juna Ilimi
Ana ci gaba da gudanar da taron kara wa juna ilimi na ministoci da hadiman shugaban kasa da sauran manyan jami'an…
Minista Ya Nemi Haɗin Gwiwar Jama’a Da Masu Zaman kansu Domin Samar Da…
Ministan gidaje da raya birane na Najeriya, Arc Ahmed Dangiwa, ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a harkar gidaje da…
Ana Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Ta Sama Akan Maboyar ‘Yan Ta’adda A Jihar…
An ci gaba da kai hare-hare ta sama a kan maboyar ‘yan ta’adda da aka gano a jihar Borno da ke arewa maso gabashin…
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Tabbatar Da Kayode Egbetokun A Matsayin Babban IGP
Majalisar Kula Da ‘Yan Sanda Ta Kasa ta tabbatar da tsohon mukaddashin Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode…