Browsing Category
Najeriya
Sojoji Da Kwastam Na Najeriya Zasu Hada Kai Don Tabbatar Da Tsaron Iyakoki
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana shirinta na yin hadin gwiwa da Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) don karfafa…
Najeriya Ta Kirkiri Na’urar Sa Ido Kan Matsalar Wutar Lantarki
Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya NERC, ta kaddamar da wata manhaja don sa ido da magance korafe-korafen…
Ministan Yada Labarai Ya Taya Etsu Nupe Murnar Cika Shekaru 71 Da Haihuwa
Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Jama’a na Najeriya, Mohammed Idris, ya aike da sakon taya murna ga mai…
Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyar Akintola Williams
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bi sahun ‘yan uwa, abokan arziki, da abokan Cif Akintola Williams wajen jimamin…
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Jakadun UAE
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya gana da jakadun kasashen UAE, gabanin taron shugabannin kasashen.
…
Shugaba Tinubu Ya Taya Esama Na Benin Murnar Cika Shekaru 89 Da Haihuwa
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya Cif Igbinedion murnar cika shekaru 89 a duniya, inda ya yaba da irin…
Najeriya Na Bukatar Naira Tiriliyan 21 Don Magance Gibin Gidaje – VP…
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce duk da kokarin da gwamnatoci a matakai daban-daban ke yi,…
Ministan Yada Labarai Ya Yi Kira Ga ‘Yan Nijeriya Da Su Taimaka Wajen Ci Gaban…
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a, Mohammed Idris, ya yi kira ga ‘yan Nijeriya da su dauki bambancin…
Shugaba Tinubu Yana Jawo Manyan Abokan Hulɗa A Diflomasiyyar Tattalin Arziƙi
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugabannin kasashe uku da aka bayyana a matsayin manyan abokan…
Gwamnatin Anambra Ta Ci Gaba Da Ayyukan Gyaran Kan Titunan Tarayya
Gwamnatin Jihar Anambra ta bayyana matukar damuwarta kan halin kuncin da hanyoyin gwamnatin tarayya ke ciki a…