Browsing Category
Najeriya
Gwamnatin Najeriya Tayi Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Sheikh Giro
Mataimakin Shugaban Najeriya, Sen. Kashim Shettima ya ce gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin shugaba Bola…
Hukumar Harajin Jihar Kwara Ta Samar Da Naira Biliyan 35.4
Hukumar Tattara Haraji ta jihar Kwara (KW-IRS) a Arewa ta tsakiya ta Najeriya, ta samar da jimillar Naira biliyan…
Sojoji Sun Ceto Mutane 18 Da Aka Yi Garkuwa Da Su
Dakarun Rundunar Hadin Gwiwa ta shiyyar arewa maso yamma na Operation HADARIN DAJI da ke karkashin Runduna ta 8 ta…
Hukumar Yaki Da Muggan Kwayoyi Ta Kama Kayan Hada Bama-Bamai
Jami’an Hukumar Yaki da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Najeriya NDLEA sun kama wasu bama-bamai guda 399 daga hannun…
FCTA Ta Kaddamar Da Ayyuka Na Musamman Don Inganta Tsaro
Hukumar Kula da Babban Birnin Tarayya Abuja ta kaddamar da wani shiri na musamman mai suna "Operation Sweep Abuja"…
Shugaba Tinubu Zai Tattauna Batun Kyakkyawar Alaka Da Hadaddiyar Daular Larabawa
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai kasance a Abu Dhabi bayan ya tashi daga birnin New Delhi na kasar Indiya…
VP Shettima Zai Ziyarci Birnin Kebbi Da Sokoto
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya, Kashim Shettima zai kai ziyarar aiki a jihohin Kebbi da Sokoto dake arewa maso…
Kwamandan Runduna Ya Yabawa Sojin Najeriya
Mukaddashin Shugaban Ofishin Jakadancin kuma Kwamandan Sojoji (Ag HoM/FC) Rundunar Tsaro ta Majalisar Dinkin Duniya…
Gwamnan Jihar Anambra Yayi Kira Da Matasa Kan Aikin Yi
Gwamnan Jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya Farfesa Chukwuma Charles Soludo, ya ja hankalin matasa da…
Gwamna Umar Bago Ya Bukaci Yan Jihar Su Shiga Cikin Shirin Gwamnati Na Gina…
Gwamnan Jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya, Umar Mohammed Bago ya bukaci alummar jihar da su shiga cikin…