Browsing Category
Afirka
Sudan: An Kashe Daruruwan Mutane A Birnin Khartoun
An ce ana ci gaba da gwabza kazamin fada a birnin Khartoum na Sudan da kuma yankin Darfur da ke yammacin kasar,…
Kotun ECOWAS Ta Bada Shawarar Wayar Da Kan Jama’a Kan Hakkokin Su
Shugaban kotun ta ECOWAS Hon Justice Edward Amoako Asante, ya jaddada bukatar wayar da kan ‘yan kasa kan hakkin su…
Shugaban Kungiyar ECOWAS Zai Gana Da Kawayen Duniya Kan Rikicin Jamhuriyar Nijar
Shugaban kungiyar ECOWAS kuma shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce Najeriya za ta ci gaba da jan hankalin…
Kotun ECOWAS Za Ta Yanke Hukunci Na Farko Kan Karar Sonko
Kotun ECOWAS za ta yanke hukunci na farko kan shari’ar Mista Ousmane Sonko da Jamhuriyar Senegal a ranar Litinin 6…
Sarki Charles Ya Ce ‘Babu Uzuri’ Ga Rikicin Kasar Kenya
Sarki Charles ya amince da "ayyukan cin zarafi da rashin gaskiya da aka yi wa 'yan Kenya" a lokacin gwagwarmayar…
Rikicin Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo Ya Tilastawa Mutane Miliyan 7 Barin Gidajen…
Majalisar Dinkin Duniya ta ce Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango a halin yanzu tana da mutane miliyan 6.9 da suka…
Afirka Ta Kudu Ta Yi Kira Ga Majalisar Dinkin Duniya Da Ta Kare Gaza
Afirka ta Kudu ta ce ya kamata Majalisar Dinkin Duniya ta tura abin da ta kira "Rundunar kariya cikin gaggawa"…
Senegal Ta Canza Sunan Titi Zuwa Sunan Shugaba Macky Sally
Wata hanyar Dakar mai suna Faidherbe, wanda Faransa ta yi mulkin mallaka a yammacin Afirka, an canza masa suna a…
Gwamnatin Isra’ila Ta Gano Wasu ‘Yan Tanzaniya Biyu A Hannun Hamas
Gwamnatin Isra'ila ta tabbatar da sunayen wasu 'yan Tanzaniya biyu da ake kyautata zaton kungiyar Hamas ta yi…
Jamus Ta Taimakawa ECOWAS Da Tallafin Magance Canjin Yanayi Da Sauransu
Jamus na tallafa wa Ƙungiyar Tattalin Arzikin Yammacin Afirka tare da tallafin Yuro miliyan 81 don taimakawa…