Browsing Category
Afirka
Shugaban kasar Ukraine Ya Gana Da Shugaban Sudan
Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskiy ya ce a ranar Asabar din nan ya yi wata ganawar gaggawa a filin tashi da…
Hukumomin Gabashin Libiya Sun Sanar Da Taron Sake Gina kasar A Birnin Derna
Kusan makonni biyu bayan da ambaliyar ruwa ta mamaye daukacin unguwanni a gabashin Libya, hukumomi a yankin sun…
Mozambik Da Amurka Na Neman zurfafa Alakar Tsaro
Shugaban kasar Mozambique Filipe Jacinto Nyusi ya samu tarba daga sakataren tsaron Amurka inda suka tattauna…
Shugaban Kenya Ya Kira Kwamitin Sulhun Da Ya Tabarbare
Shugaban kasar Kenya, William Samoei Ruto, yayi kira da a yi wa kwamitin sulhu garambawul "marasa aiki, rashin bin…
Kasar Kenya Ta Yi Bikin cika Shekaru 10 Da Harin Da Aka Kai A Babban Shagon…
Shekaru 10 kenan da wasu gungun 'yan ta'addar al-Shabab na Somaliya suka kai hari a wata babbar cibiyar kasuwanci a…
Wadanda Suka Tsira Da Rayukansu A Garin Libya Suna Neman Tallafi
Wasu da suka tsira da rayukansu a birnin Derna na kasar Libya, sun yi ta kokawa kan neman kayayyakin more rayuwa,…
Ranar ‘Yancin Kai: Sojojin Mali Sun Soke Bukukuwa
Gwamnatin Mali mai mulkin kasar ta soke bukukuwan da aka shirya domin tunawa da zagayowar ranar samun ‘yancin kai,…
Somaliya Ta Bukaci Majalisar Dinkin Duniya Da Ta Jinkirta Janye Dakarun AU
Somaliya na neman tsaikon janyewar dakarun wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afrika a kasar.
…
A Daina Ba Mu Lakca, Jagoran Juyin Mulki Na Guinea Ya Gayawa Yamma
Shugaban mulkin sojan Guinea, Kanar Mamady Doumbouya, ya ce tsarin dimokuradiyyar yammacin Afirka ba ya aiki a…
Shugaban Sojojin Sudan Ya Yi Gargadin Cewa Yaki Na Iya Barkewa A Makwabta
Shugaban na Sudan ya gargadi Majalisar Dinkin Duniya cewa yakin kasarsa na iya shiga kasashen Afirka da ke…