Browsing Category
Afirka
Shugaban Uganda Ya Bukaci Masallatai Da Coci-coci Da Suyi Taka Tsan-tsan
Shugaban Uganda Yoweri Museveni ya yi magana game da mahimmancin yin taka tsantsan saboda barazanar ta'addanci.…
Mali: Fararen Hula 49 Ne Suka Mutu A Wani Hari Da Aka Kai Kan Jirgin Ruwa
Mayakan Islama sun kai hari kan wani jirgin ruwa a arewa maso gabashin Mali, inda suka kashe fararen hula akalla…
RSF Ta Sudan Ta La’anci ‘Rashin Adalci Da Abin Mamaki’
Kungiyar Rapid Support Forces ta Sudan (RSF) ta yi tir da takunkumin da Amurka ta kakaba wa wasu shugabanninta…
Gabon: Matakin mu ya zama dole- Jagoran Masu Juyin Mulki
Da yake magana bayan an rantsar da shi a matsayin shugaban rikon kwarya na Gabon, Janar Brice Nguema ya…
‘Yan Libiya Sun Yi Murnar Ƙarshen Rashin Wutar Lantarki
Bayan shafe tsawon shekaru ana fama da matsalar wutar lantarki, a halin yanzu 'yan kasar Libya na samun kwanciyar…
Isra’ila: Rikici Tsakanin Masu Zanga-zangar Eritrea
Wani rikici ya barke a birnin Tel Aviv tsakanin magoya bayan gwamnatin Eritriya da masu adawa da shi, wanda ya yi…
Kasar Senegal Ta Farfado Da Layin Jirgin Kasa Kafin Bukin Addini
Kasar Senegal ta dawo da wani layin dogo da aka rufe na dan wani lokaci domin kai masu ibada zuwa wani biki na…
Kasar Kenya Ta Bayyana Shirye-Shiryen Tsarin E-Bike Na Kasa
Gwamnatin kasar Kenya ta bayyana shirin fara fitar da babura masu amfani da wutar lantarki a fadin kasar.
…
‘Yan Sandan Afrika Ta Kudu Sun kashe Mutane 18 A Afirka Ta Kudu
Maza 16 da mata biyu da ake zargi da kasancewa cikin gungun ‘yan fashi da makami ne aka kashe a wani artabu da ‘yan…
Rundunar Sojojin Nijar Ta Yi Allah Wadai Da Tsoma Bakin Faransa
A ranar Juma'a ne gwamnatin mulkin sojan Nijar ta sake harba wani sabon babi a kasar Faransa, inda ta zargi Paris…