Browsing Category
Afirka
Mutane Hudu Sun Mutu A Harin Da Aka Kai Wa Ayarin Motocin ZinarI Na DRC
An kashe 'yan kasar Sin biyu da wasu a wani hari da aka kai kan ayarin motocin da ke dauke da zinari a gabashin…
Dakatar Da Dimokuradiyyar Gabon Na Wucin Gadi Ne- Shugaban Soja
Sabon shugaban mulkin sojan Gabon ya yi alkawarin mayar da kasar bisa tafarkin dimokuradiyya, amma ya ki bada…
Shugaban ‘Yan Adawa A Senegal Ya Kawo Karshen Yajin Yunwa
Babbar jam'iyyar adawa a Senegal ta ce shugabanta, Ousmane Sonko ya kawo karshen yajin cin abinci da ya fara tun…
Gabon: Juyin Mulkin Sojoji Ya Kara Ta’azzara Rikici- Shugaban Majalisar…
Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya ce juyin mulki na kara ta’azzara rikici ne kawai,…
Gobara: Shugaba Tinubu Ya Jajantawa Afrika Ta Kudu
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya jajanta wa gwamnati da al'ummar kasar Afirka ta Kudu, sakamakon wata mummunar…
Norway Ta Rufe Ofishin Jakadancin Ta A Mali Saboda Yanayin Tsaro
Kasar Norway za ta rufe ofishin jakadancin ta da ke Bamako bayan janyewar tawagar wanzar da zaman lafiya ta…
‘Yan adawar Gabon sun bukaci Sojoji su kammala kidayar kuri’u
Da alama juyin mulkin Gabon ya bai wa babbar jam'iyyar adawar kasar damar yin fata.
Bayan godiya sosai…
Shugaban Juyin Mulki Ya Umarci ‘Yan Sanda Da Su Kori Jakadan Faransa
Gwamnatin mulkin sojan Nijar da ta kwace mulki a watan da ya gabata ta ce ta kwace kariyar jakadan Faransa tare da…
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Dakatar Da Gabon Saboda Juyin Mulkin Sojoji
Kwamitin zaman lafiya da tsaro na Tarayyar Afirka ya ce ya yanke shawarar "dakatad da" Gabon nan take bayan juyin…
Rasha ta yi watsi da kudurin Majalisar Dinkin Duniya na tsawaita takunkumi a Mali
Kasar Rasha ta ki amincewa da kudirin kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya na tsawaita takunkumin da aka…