Browsing Category
Afirka
Netherland: Shugabannin Danish sun ziyarci Afirka ta Kudu
Shugaban kasar Cyril Ramaphosa ya karbi bakuncin shugabannin kasashen Netherlands, da Denmark, wadanda ke Afirka ta…
Idris Elba yayi kira da a gudanar da zabe cikin lumana a Saliyo
Fitaccen jarumin fina-finan Burtaniya Idris Elba, wanda kuma ke da shaidar zama dan kasar Saliyo da gadonsa, ya yi…
Al’umar Kan iyaka na Uganda Sun binne wadanda aka kashe a harin Makaranta
Wani gari a kasar Uganda da ke yammacin kasar ya fara binne wadanda suka mutu a harin da ake zargin 'yan tawaye…
Harin Makarantun Uganda: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Dalibai 40
‘Yan tawayen da ke da alaka da kungiyar IS sun kashe mutane 40, akasarinsu dalibai a wata makaranta a yammacin…
Mali ta bukaci dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya su fice
Ministan harkokin wajen Mali ya yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da ta janye dakarunta na wanzar da zaman lafiya…
Tawagar Zaman Lafiya Daga Afirka Ta Ziyarci Ukraine
Tawagar kasashen Afirka da suka hada da shugabannin Afirka ta Kudu da Senegal da Zambiya da Comoros da Masar sun…
An Samu Rarrabuwar Kawuna Gabanin Zaben Raba Gardama
Al'ummar kasar Mali za su kada kuri'a a ranar Lahadi don amincewa ko kin amincewa da gyare-gyaren kundin tsarin…
Kasar Senegal Ta Dakatar Da Kame Dan adawa Sonko Bayan Hukunci
Gwamnatin Senegal ta ambaci jinkirin shari'a da "ka'idar taka tsantsan" don tabbatar da gaskiyar cewa har yanzu…
Kenya: ‘Yan Majalisa Sun Amince Da Kasafin Kudi, Mafi Girma A Tarihin Kasar
'Yan majalisar dokokin Kenya sun zartas da kiyasin kasafin kudin shekarar kudi ta 2023/24, kasafin kudin farko na…
Wata Tawagar Afirka Zata Ziyarci Rasha Da Ukraine
Shugabannin kasashen Afirka da ke neman taimakawa wajen kawo karshen yakin sun amince da tawagar shiga tsakani a…