Browsing Category
Afirka
Ana tsammanin Saukar Wani Rukunin ‘Yan Najeriya Daga Sudan ranar Lahadi – NiDCOM
Hukumar ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje (NiDCOM) ta ce a ranar Lahadi ne ake sa ran za a sake yin wani jirgin…
Wakilin Sudan Na Musamman Ya Bukaci ‘Yan Tawaye Da Su Ajiye Makamai
Kasar Habasha ta karbi jakadan kasar Sudan Janar Abdel-Fattah Burhan domin tattaunawa a kan rikicin da ake ci gaba…
Tashin Bamabamai Kamar Yadda Fada A Sudan Yake Kara Karfi
An ji harbe-harbe da fashewar abubuwa a duk fadin birnin Khartoum na kasar Sudan a rana ta 20 a jere.
…
Kasar Afrika Ta Kudu Ta Fitar Da Sabbin Takardun Kudi Da Kwandala
Afirka ta Kudu ta kaddamar da sabbin takardun kudi da tsabar kudi, wanda shi ne karo na farko da kasar ta inganta…
‘Yan Majalisun Uganda Sun Amince Da Sabon Dokar Yaki Da Luwadi
Majalisar dokokin Uganda ta zartas da wani gyare-gyare na wata doka mai adawa da LGBT+ wacce ta haifar da fushi…
Nijar: Jamus za ta shiga aikin soja na EU
Majalisar dokokin Jamus ta ba da haske kan batun tura sojoji Nijar.
Sojojin Jamus 60 ne za su shiga…
Algiers, Bamako Sun Sake Farfado Da Yarjejeniyar Zaman Lafiyar Mali ta 2015
Mali da makwabciyarta Aljeriya sun ce suna fatan sake farfado da yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma a shekara…
Shugaba Buhari ya jaddada rawar da Najeriya ke takawa a yammacin Afirka
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce girman Najeriya da albarkatun kasa sun dora mata rawar da take takawa a…
Iyalai Daga Sudan Suna Gudun Hijira Zuwa Masar
Dubban 'yan Sudan ne ke tsallakawa arewacin iyakar Arqin zuwa Masar yayin da suke gujewa fadan da ake gwabzawa a…
Rikicin Sudan: An ji karar harbe-harbe yayin da ake ci gaba da samun rashin…
Da alama dai yarjejeniyar tsagaita bude wuta a Sudan tana ci gaba da gudana, ko da yake an yi ta samun sabbin…