Browsing Category
Afirka
Uwargidan Shugaban Kasa Amurka Ta Ziyarci Namibiya
Uwargidan shugaban kasa Dr Jill Biden ta yi kwana biyu a Namibiya inda ta ziyarci Initiative na Kudancin Afirka.…
Shugaban Kungiyar Kwadago ta Duniya Ya Ziyarci Ghana Da Cote D’Ivoire.
Darakta Janar na Kungiyar Kwadago ta Duniya (ILO), Gilbert Houngbo, na wata ziyarar aiki a kasashen Ghana da Cote…
Shugaban Kenya Ya Bukaci Daukar Hukunci Ga Masu Samar Da Guba A Duniya
Shugaban kasar Kenya William Ruto ya yi kira da a dora wa kasashe masu arziki alhakin haddasa dumamar yanayi da…
An kori Babbar jami’ar diflomasiyyar Isra’ila daga taron AU
An cire wani babban jami'in diflomasiyyar Isra'ila daga taron shekara-shekara na kungiyar Tarayyar Afirka da aka yi…
‘Yan Adawa Sun Yi Allah Wadai Da Kamen Da Ake Yi A Tunisiya
Babban kawancen 'yan adawa a Tunisia ya bayyana jerin kame da ake yi wa masu sukar shugaban kasar Kais Saied a…
Za’a yi Shari’ar ‘Yan Tawayen Sojojin Chadi da Suka Yi Sanadiyar Mutuwar Shugaban…
Kasar Chadi za ta fara shari'ar 'yan tawaye 150 da ake zargi da haddasa mutuwar shugaba Idriss Deby.
…
Masu Sa Kai da Agaji na Masar Sun Aika Gudunmawa Zuwa Siriya
Masu aikin sa kai a Masar sun sanar da cewa,sun tattara ton 90 na taimako da za a aika zuwa yankunan da girgizar…
Mozambik Na Neman Agaji Daga Bala’in Ambaliyar Ruwa
A Mozambik hukumomi na ci gaba da tinkarar bala'in mamakon ruwan sama da ya haddasa ambaliyar ruwa a lardin Maputo…
Mali ta sallami wasu jami’an soji 6 daga aiki
Gwamnatin kasar Mali ta sanar da cewa za ta sallami wasu manyan jami’an soji 6 da suka hada da babban hafsan…
Bankin Duniya Ya Amince Wa Tunisia Dala Miliyan 120
Bankin Duniya ya amince da baiwa kasar Tunisiya rancen dala miliyan 120.
A cikin wata…