Browsing Category
Afirka
Majalisar Dinkin Duniya Ta Nada Tsohon Kwamishinan Najeria A Matsayin Mamban…
An nada tsohon Kwamishinan Jihar Anambra a cikin Kwamitin Ba da Shawarwari kan Mulki, Dimokuradiyya da Tsarin Zabe…
Amurka ta yi kira da a kawo karshen tashin hankali a DR Congo
Amurka ta ce ta yi Allah-wadai da sake barkewar yakin da kungiyar 'yan tawayen M23 ta kasar Jamhuriyar…
Yawan Mutuwar Kwalara ta Karu a Malawi
Ma'aikatar lafiya a Malawi ta ce adadin wadanda suka mutu sakamakon kamuwa da cutar kwalara ya karu zuwa 183 a…
Afirka Ta Kudu Ta Amsa Ga Barazana Ta’addanci Daga Amurka
Fadar shugaban kasar Afirka ta Kudu ta matsa kaimi don tabbatar wa ‘yan Afirka ta Kudu cewa jami’an tsaro na sa ido…
Shugaban Kasar Kenya Zai Rantsar Da Sabuwar Majalisar Ministoci
Ana shirin rantsar da sabuwar majalisar ministocin Kenya mai mambobi 22 kwana guda bayan da majalisar dokokin kasar…
Bankin Duniya Ta Amince Zata ba wa Zambia Rancen Dalar Amurka Miliyan 270
Bankin Duniya ya ce ya amince da rancen dalar Amurka miliyan 270 ga kasar Zambiya don taimaka mata murmurewa daga…
Shugabannin Kasashen Afirka ta Tsakiya sun tattauna batun sauyin siyasa a kasar…
Shugabanni 11 daga Kasashen Afirka ta tsakiya sun hallara a Kinshasa babban birnin DRC domin tattauna "tsari na…
Mutane 11 Sun Mutu A Sakamakon Gobarar Makarantar Makafi A Uganda
'Yan sanda sun fada a ranar Talata cewa "dalibai goma sha daya ne suka mutu sannan wasu shida na cikin mawuyacin…
Shugaban Najeriya Yayi Addu’ar Samun Nasara A Zaben Kasar Saliyo
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a ranar Larabar da ta gabata ya karbi bakoncin jakada na musamman daga shugaban…
An Bukaci Gwamnatin Afirka Su Fadada Haƙƙin Dijital, Haɗawa
An bukaci gwamnatoci a fadin Afirka da su fadada haƙƙin dijital da haɗa kai a cikin nahiyar ta hanyar tsara dokoki…