Browsing Category
Afirka
SHUGABAN AFRIKA TA KUDU NA FUSKANTAR BINCIKE MAI ZAMAN KANSA
Majalisar dokokin kasar Afirka ta Kudu ta kafa wani kwamiti mai zaman kansa da zai binciki wani bakar fata na…
MASU ZANGA-ZANGAR SUDAN SUN KOMA KAN TITUNA
Dubban masu zanga-zangar Sudan ne suka gudanar da zanga-zanga a titunan babban birnin kasar, Khartoum, domin neman…
SHUGABA BUHARI YA TAYA GWAMNA FAYEMI MURNAR ZAMA SHUGABAN KUNGIYAR KASASHEN AFIRKA…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, wanda aka zaba a matsayin shugaban…
SHUGABAN SOJIN BURKINA FASO YA KORI MINISTAN
Shugaban mulkin sojan Burkina Faso, Kanar Paul-Henri Damiba, ya kori ministan tsaronsa.
A cikin wasu…
IMF TA AMINCE DA RANCEN DALA BILIYON 1.3 GA ZAMBIYA
Asusun bada lamuni na duniya ya amince da rancen Dalar Amurka biliyan 1.3 ga kasar Zambia.
Asusun zai…
SHUGABAN KASAR LABERIYA NA FUSKANTAR MATSIN LAMBA DAGA TUHUMAR DA AMURKA KE YIWA…
Shugaban kasar Laberiya George Weah ya fuskanci matsin lamba shekara guda gabanin zaben shugaban kasa, saboda…
ZAFTAREWAR KASA SALIYO, AMBALIYAR RUWA TA KASHE MUTANE TAKWAS
Mutane 8 ne suka mutu yayinda daruruwa suka rasa matsugunansu a Freetown babban birnin kasar Saliyo bayan…
ZABEN ANGOLA: JAM’IYYA MAI MULKI TA YI NASARA, AN SAKE ZABEN SHUGABAN KASA…
Jam'iyya mai mulki a Angola ta lashe zaben 'yan majalisar dokoki, wanda ya bai wa shugaban kasar mai barin gado,…
FARANSA DA ALJERIYA SUN SANYA HANNU KAN SANARWAR HADIN GWIWA
Shugabannin kasashen biyu sun rattaba hannu kan wata sanarwar hadin gwiwa, wadda aka ce za ta zama wani sabon…
UNICEF TA YI ALLAH-WADAI DA HARIN DA AKA KAI A HABASHA
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF ya yi Allah-wadai da harin da sojojin Habasha suka…