Browsing Category
siyasa
Majalisar jihar Filato: APC ta ki amincewa da bukatar Gwamna Mutfwang na ciwo…
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Filato ta yi fatali da bukatar Gwamna Caleb Mutfwang ga…
Babban Zaben 2023: INEC Za Ta Gudanar Da Bitar Bayan Zabe A Watan Yuli
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce za ta fara sake duba zabukan shekarar 2023 bayan zabe a ranar 4…
Gwamna Sanwo-Olu Ya Yaba Wa Shugaba Tinubu Kan Kudirin Lamunin Dalibai
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya yabawa shugaban kasa Bola Tinubu bisa sanya hannu kan dokar lamuni na…
Gwamna Sani ya yi alkawarin ba zai tsoma baki a ayyukan Majalisar Jiha Ba
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi alkawarin cewa ba za a yi katsalanda ga ayyukan majalisar jihar ba.
…
Gamayyar Masu Ruwa Da Tsaki Akan Harkokin Ilimi Sun Goyi Bayan Gwamnan Kano Akan…
Gamayyar masu ruwa da tsaki kan harkokin ilimi a jihar Kano Arewa maso Yammacin Najeriya da ya hadar da malamai…
Kotu Ta Maida Mahdi Gusau A Matsayin Mataimakin Gwamnan Zamfara
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Laraba, ta ba da umarnin maido da Mista Mahdi Gusau a matsayin…
Kotun Zabe: APM Ta Rufe Shari’a Bayan Kiran Shaida 1
Kungiyar Allied People’s Movement a ranar Laraba a Abuja, ta rufe karar ta a kotun sauraron kararrakin zaben…
Dan Majalisar ya yaba da Nadin Sabbin Hafsoshin Tsaro Da Sauran su
Mamba mai wakiltar mazabar Obokun/Oriade na jihar Osun, dan majalisar wakilai Busayo Oluwole Oke ya yaba da nadin…
Gwamnan Kano Ya Umarci Kwamishinonin Da Ya Bada Sunayen Su Ga Majalisa Su Bayyana…
Gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, ya umurci dukkanin kwamishinoni 19 da aka Zaba da su bi ka’idojin da’a, tare da…
Kungiyar Goyon Baya Ta Yaba Da Ayyukan Shugaba Tinubu
Kungiyar G36 Bola Ahmed Tinubu Renewed Hope Support Group Council ta yaba da kwazon shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu…