Browsing Category
siyasa
Dan Takarar Gwamnan Jihar Ebonyi YPP Ya Musanta Ya Koma APC
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Young Progressive Party YPP a jihar Ebonyi a kudu maso gabashin Najeriya, Dr Sunday…
Matan Jihar Kwara Sun Yi Gangamin Goyon Bayan Gwamna Gabanin Zaben Ranar Asabar
Dubban mata ne a jihar Kwara karkashin jagorancin mata ‘yan majalisar ministocin gwamnati da kuma ‘yan takarar…
Sakamakon Zabe: “INEC Ne kawai Za Ta Iya Tantance Yanayin Sanarwa” – Kotu
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tabbatar da cewa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ce kadai doka…
Dantakarar gwamna na Jam’iyyar PDP a jihar Katsina ya jaddada takarar sa ta…
Dan takarar gwamnan jihar Katsina dake arewa maso yammacin najeriya kalkashin jam'iyyar PDP, Sanata Yakubu Lado…
Gwamnan Benue: YPP Ta Ruguza Tsari Zuwa PDP A Benue
Jam’iyyar Young Progressives Party (YPP), a Benue, ta ruguza tsarinta zuwa jam’iyyar People’s Democratic Party…
Shugaba Buhari Ya Yi Ta’aziyyar Sakataren Jin Dadin Jama’iyyar APC
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi tarayya da kwamitin ayyuka na kasa (NWC) na jam’iyyar APC, bayan rasuwar…
“Har yanzu ina cikin takarar gwamnan jihar Benue” – Dan takarar YPP
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Young Progressives Party (YPP) a jihar Benue, Dr. Roberts Ungwaga Orya, ya ce har…
Kotun Koli Ta Tabbatar da Ruffai A Matsayin Zababben Sanatan Kano Ta Tsakiya
Kotun koli a ranar Juma’a a Abuja ta tabbatar da Malam Rufa’i Hanga a matsayin zababben Sanata mai wakiltar Kano ta…
Zaben Gwamnoni: DIG ya Bukaci ‘yan sanda da hana tafka magudi
Mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sanda kan aikin zabe a jahohin Arewa maso Gabas shidda, Ali Janga, ya bukaci…
Hukumar Zabe Ta Dage Zaben Gwamna Da ‘Yan Majalisu
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta dage zaben gwamnoni da na 'yan majalisar jiha na shekarar 2023 zuwa…