Browsing Category
Hukumar Zabe ta Kasa
An Fara Zabe A Jihar Ebonyi
An fara kada kuri'a a unguwar Echiaba dake Ugwuachara a karamar hukumar Ebonyi a jihar Ebonyi dake kudu maso…
Dan Takarar Shugaban Kasa A PDP Ya Kada Kuri’ar Sa
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kada kuri'arsa cikin nasara a mazabar sa dake…
Shugaba Buhari Ya Jefa Kuri’arsa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kada kuri’arsa a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisun tarayya na 2023.
Dan…
Babu Alamun Tsaro A Sassan Jihar Edo
Ba a ga jami’an tsaro a rumfar zabe mai lamba 1 da kuma 3 na karamar hukumar Oreado da ke jihar Edo a Kudancin…
Zaben 2023: Hukuma Ta Bayyana Hatsari, Da Damammaki Yayin Da ‘Yan Nijeriya Ke Zabe
Nasarar zabukan 2023 na Najeriya na iya haifar da sabon salo na gaskiya da rikon amana a Afirka idan gwamnati ta…
‘Yan Najeriya Zasu Yi Zabi A Zabe Mafi Muhimmanci A Duniya
A yau Asabar ne ‘yan Najeriya za su tantance wanda zai zama shugabansu na tsawon shekaru hudu masu zuwa.
Hukumar…
‘Yan Sanda Sun Hana Zirga-Zirgar Ababen Hawa A Jihar Kwara
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta sanar da hana zirga-zirgar ababen hawa a ranar Asabar a fadin jihar.
A wata…
Sayen Kuri’a: Hukuma Ta Kama Naira Miliyan 32.4 A Legas
Gabanin zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokokin Najeriya a ranar 25 ga watan Fabrairu, jami'an Hukumar…
Code Of Conduct Bureau Zasu Sa Ido A Babban Zaben 2023
Hukumar Code of Conduct Bureau (CCB) ta ce za ta gudanar da sa ido na musamman ga jami’an gwamnati, tare da taka…
Jihar Ebonyi: INEC Ta Shirya, Ta Tabbatarwa ‘Yan Nijeriya Sahihan Zabe
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce ta shirya tsaf domin gudanar da zabukan shugaban kasa da na 'yan…