Browsing Category
Hukumar Zabe ta Kasa
Zaben 2023: Hukumar Zaman Lafiya Ta Yabawa Mazauna Kaduna Bisa Ladabi
Hukumar Wanzar Da Zaman Lafiya ta jihar Kaduna ta mika godiyarta ga al’ummar jihar bisa yadda suka gudanar da zaben…
Jihar Akwa-Ibom: PDP Ta Lashe Kujeru 2 Na Sanata a Jihar
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) a jihar Akwa-Ibom ta Kudancin Najeriya ta bayyana sakamakon zaben…
Jihar Benue: Dan Takarar Sanata A Jam’iyar PDP Ya Samu Nasara
Sanata Abba Moro na jam’iyyar PDP ya yi nasarar lashe zaben Sanatan Benue ta Kudu a jihar Benue.
Jami’in zabe na…
INEC Ta Bayyana Shugaban Majalisar Chidari, Da Sauran Mutane 3 Sun Lashe Zabe A…
A ranar Litinin ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa INEC ta bayyana Hamisu Chidari, Kakakin Majalisar Dokokin…
Jam’iyyar APC Ta Lashe Kujerar Majalisar Tarayya Ta Toro A Bauchi
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana Mista Ismail Dabo na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe…
PDP Ta Lashe Kujerar Sanatan Kaduna Ta Arewa
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana Alhaji Khalid Ibrahim-Mustapha na jam’iyyar PDP a matsayin…
Wakili A Zaben 2023 Ya Yaba Da Tsaro A Jihar Abia
An alakanta yadda zaben jihar Abia da ke kudu maso gabashin Najeriya ya gudana cikin lumana da hadin kai tsakanin…
Anambra: ‘Yar Takarar Jam’iyyar APGA Gwacham Ta Lashe Zaben Majalisar…
'Yar takarar jam'i yyar All Progressive Grand Alliance (APGA), Uwargida Maureen Chinwe GWACHAM ta lashe zaben…
Jihar Ondo: APC Ta Lashe Kujeru 8 Na Majalisar Dattawa
An ci gaba da bayyana sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki da aka kammala a fadin kasar.
A…
Tinubu Ya Bukaci Mazauna Legas Da Su Kiyaye Zaman Lafiya
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga al’ummar…