Browsing Category
Hukumar Zabe ta Kasa
Gwamnan Jihar Borno Ya Bayyana Gamsuwar Sa Da Tsarin Zaben
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kada kuri'arsa a mahaifarsa da ke karamar hukumar Mafa.
Gwamnan ya…
An Fara Zabe Da BVAS A Wasu Sassan Jihar Borno
An fara aikin tantancewa da kada kuri'a a wasu sassa na Maiduguri babban birnin jihar Borno inda rahotanni ke cewa…
Gwamnan Edo Ya Kada Kuri’a, Ya Kuma Nuna Gamsuwa Da Fitowar Jama’a
Gwamnan jihar Edo dake kudu maso kudancin Najeriya Godwin Obaseki ya kada kuri'arsa tare da bada tabbacin fitowar…
An Fara Zabe A Jihar Kano A Yayin Da Mata Da Dama Suka Fito Domin Kada…
An Fara Gudanar Da Zaben Cikin Kwanciyar Hankali Tare Da Fitowar Masu Kada Kuri'a Da Wuri, Musamman Mata A Rumfunan…
Dan Takarar Shugabanci Na Jam’iyar NNPP Ya Kada Kuri’ar Sa
Ɗan takara shugaban ƙasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi'u Musa Kwankwaso ya kaɗa ƙuri'ar sa a…
Dan Takarar Shugabanci A APC Ya Kada Kuri’ar Shi
Dan takarar shugabancin Najeriya na Jam'iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya kaɗa ƙuri'a a mazaɓar shi ta Awolowo da ke…
An Gudanar Da Zabe Lafiya Da Layya A Jihar Filato
An fara kada kuri'a a makarantar Olusegun Obasanjo Model School Hwolshe 005 Girin da ke karamar hukumar Jos ta Kudu…
Jihar Edo: Mazauna Jihar Edo Sunyi Jerin Gwano A ATM
Mazauna birnin Benin na jihar Edo sun yi jerin gwano a wuraren ATM na wasu bankunan kasuwanci domin samun kudi a…
Gwamnan Jihar Kano Ya Yaba Da Tsarin Zabe
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya kada kuri'a a mazabar Ganduje Cikin Gari da misalin karfe 9:55 na safe.…
Bishop Din Katolika Ya Yaba Da Tsarin Zabe
Limamin Cocin Katolika na Diocese Makurdi Most Rev Wilfred Anagbe ya ce jefa kuri'a a zaben shugaban kasa da na…