ECOWAS Tayi Taro Na Musamman Usman Lawal Saulawa Aug 10, 2023 0 Afirka Yanzu haka ana shirin fara wani taro na musamman na Hukumar Shugabannin Kasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS a dakin…
Juyin Mulkin Nijar: Shugaban ECOWAS Ya Tura Tawaga Zuwa Yamai Usman Lawal Saulawa Aug 3, 2023 0 Afirka Shugaban Kungiyar ECOWAS na Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya aike da tawaga biyu zuwa jamhuriyar Nijar tare da wanzar…
Jamhuriyar Nijar: Shugaban Mulkin Soja Yayi Kashedi Game Da Tsoma Bakin Kasashen… Usman Lawal Saulawa Aug 3, 2023 0 Afirka Sabon Shugaban Mulkin Sojan Nijar ya caccaki kasashe makwabta da kasashen duniya a wani jawabi da ya yi ta gidan…
Babu Umarnin Shiga Tsakani A Jamhuriyar Nijar – Sojojin Najeriya Usman Lawal Saulawa Aug 3, 2023 0 Afirka Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana karara cewa ba ta samu wani umarni daga hukumar da ta dace na fara daukar…
“ECOWAS Zata Magance Ta’addanci” – Shugaba Tinubu Usman Lawal Saulawa Jul 18, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaban Najeriya kuma Shugaban Kungiyar ECOWAS, Bola Tinubu, ya ce an yi nazari sosai kan kalubalen tsaro da ake…
Kungiyar EU Ta Jaddada Kudirinta Na Karfafa Dimokradiyya A Najeriya Usman Lawal Saulawa Jul 18, 2023 0 Fitattun Labarai Kungiyar Tarayyar Turai (EU), jakada a Najeriya da kungiyar ECOWAS, Ambasada Samuela Isopi, ta ce zanga-zangar…
Shugabannin Afirka Sun Sake Jaddada Aniyarsu Ta Hada Kai Usman Lawal Saulawa Jul 16, 2023 0 Afirka Shugabannin kasashen Afirka da na gwamnatocin sun bayyana aniyarsu ta ciyar da hadin kai da ci gaba da hadin gwiwa…
Taron AU: Shugaban Najeriya Ya Sake Tabbatar Da Hadin Kan Afirka Usman Lawal Saulawa Jul 16, 2023 13 Fitattun Labarai Shugaba Bola Tinubu a ranar Lahadin da ta gabata a birnin Nairobi na kasar Kenya ya tabbatar da hadin kan Afirka da…
Shugaba Tinubu Ya Dawo Abuja Bayan Taron ECOWAS Usman Lawal Saulawa Jul 11, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Abuja, babban birnin Najeriya bayan halartar taron kungiyar raya tattalin arzikin…
Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya Zama Shugaban ECOWAS Usman Lawal Saulawa Jul 9, 2023 7 Afirka Shugaban Najeriya, Bola Tinubu a ranar Lahadi ya zama sabon Shugaban Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen…