INEC Ta Bayyana Shugaban Majalisar Chidari, Da Sauran Mutane 3 Sun Lashe Zabe A… Usman Lawal Saulawa Feb 27, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa A ranar Litinin ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa INEC ta bayyana Hamisu Chidari, Kakakin Majalisar Dokokin…
An Fara Taro Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Jihar Kano Usman Lawal Saulawa Feb 26, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa An fara tattara sakamakon zaben shugaban kasa a hedikwatar hukumar zabe mai zaman kanta da ke jihar Kano a arewa…
Ana Ci Gaba Da Tantancewa Da Tattara Kuri’u A Jihar Kano Usman Lawal Saulawa Feb 26, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa An ci gaba da tantancewa da tattara kuri'u a wasu sassan jihar Kano a ranar Lahadi 26 ga watan Fabrairu a Arewacin…
2023: Gwamnan Jahar Kano Ya Bukaci Masu Zabe Da Su Nuna Da’a Cikin Lumana Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnan jihar Kano Dr Abdulahi Umar Ganduje ya shawarci masu kada kuri’a da su kasance cikin lumana da kwanciyar…
An Fara Zabe A Jihar Kano A Yayin Da Mata Da Dama Suka Fito Domin Kada… Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa An Fara Gudanar Da Zaben Cikin Kwanciyar Hankali Tare Da Fitowar Masu Kada Kuri'a Da Wuri, Musamman Mata A Rumfunan…
Shugaban Najeriya Ya Bukaci ‘Yan Kasa Da Su Ci Gaba Da Kishin Kasa Usman Lawal Saulawa Jan 31, 2023 0 Najeriya Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan kasar da su kasance masu kishin kasa Shugaban ya bayyana haka ne…