Jihar Borno: Betara ya Lashe Mazabar Tarayya Ta Jihar Usman Lawal Saulawa Feb 28, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Shugaban Kwamitin Kasafin Kudi Na Majalisar Wakilai, Hon. Aliyu Betara ya sake lashe zabensa na kujerar dan…
Zaben Lafiya: Dan Takarar Gwamna Ya Taya Masu Zabe A Kaduna Murna Usman Lawal Saulawa Feb 28, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Dan takarar gwamnan jihar Kaduna a karkashin jam’iyyar PDP, Isa Ashiru ya taya al’ummar yankin murnar gudanar da…
Kar Ku Rushe Tsarin Zabe; Gwamnatin Najeriya Ta Ba Obasanjo Amsa Usman Lawal Saulawa Feb 28, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gwamnatin Najeriya ta bukaci tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo da kada ya murde zaben 2023 da wasikar sa na…
Zaben 2023: Hukumar Zaman Lafiya Ta Yabawa Mazauna Kaduna Bisa Ladabi Usman Lawal Saulawa Feb 28, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Hukumar Wanzar Da Zaman Lafiya ta jihar Kaduna ta mika godiyarta ga al’ummar jihar bisa yadda suka gudanar da zaben…
Jihar Akwa-Ibom: PDP Ta Lashe Kujeru 2 Na Sanata a Jihar Usman Lawal Saulawa Feb 27, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) a jihar Akwa-Ibom ta Kudancin Najeriya ta bayyana sakamakon zaben…
Jihar Benue: Dan Takarar Sanata A Jam’iyar PDP Ya Samu Nasara Usman Lawal Saulawa Feb 27, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Sanata Abba Moro na jam’iyyar PDP ya yi nasarar lashe zaben Sanatan Benue ta Kudu a jihar Benue. Jami’in zabe na…
INEC Ta Bayyana Shugaban Majalisar Chidari, Da Sauran Mutane 3 Sun Lashe Zabe A… Usman Lawal Saulawa Feb 27, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa A ranar Litinin ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa INEC ta bayyana Hamisu Chidari, Kakakin Majalisar Dokokin…
Jam’iyyar APC Ta Lashe Kujerar Majalisar Tarayya Ta Toro A Bauchi Usman Lawal Saulawa Feb 27, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana Mista Ismail Dabo na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe…
Wakili A Zaben 2023 Ya Yaba Da Tsaro A Jihar Abia Usman Lawal Saulawa Feb 27, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa An alakanta yadda zaben jihar Abia da ke kudu maso gabashin Najeriya ya gudana cikin lumana da hadin kai tsakanin…
Anambra: ‘Yar Takarar Jam’iyyar APGA Gwacham Ta Lashe Zaben Majalisar… Usman Lawal Saulawa Feb 27, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa 'Yar takarar jam'i yyar All Progressive Grand Alliance (APGA), Uwargida Maureen Chinwe GWACHAM ta lashe zaben…