Browsing Category
Duniya
Isra’ila Za Ta Ki Amincewa Da Biza Ga Jami’an Majalisar Dinkin Duniya…
Kasar Isra’ila za ta ki amincewa da biza ga Jami’an Majalisar Dinkin Duniya, in ji Jakadan ta a Majalisar Dinkin…
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadin Rufe Asibitocin Gaza Saboda Karancin Man…
Majalisar Dinkin Duniya, babbar mai ba da agaji a Gaza ta ce aikinta zai tsaya a daren yau idan ba ta samu sabbin…
Matsayin Biden Kan Yakin Isra’ila Da Hamas Ya Fusata Larabawa Da Musulmai…
Larabawa da Musulman Amurka da kawayensu na sukar martanin da shugaba Joe Biden ya mayar kan yakin…
Kasar Sin Ta Yi Watsi Da Rahoton Shekara-Shekara Na Pentagon
Ma'aikatar tsaron kasar Sin a ranar Laraba ta yi Allah-wadai da rahoton shekara-shekara da ma'aikatar tsaron Amurka…
Hare-Haren Bama-baman Isra’ila A Gaza: Shugabannin Duniya Sun Yi Kira Da A…
Sojojin Isra'ila sun tsananta kai hare-hare a kudancin Gaza cikin dare bayan daya daga cikin ranaku mafi muni ga…
Gaza: ASIYA, GCC Sun Bukaci A Tsagaita Wuta, La’anci Hare-Haren Da Ake Kai…
Shugabannin kungiyar hadin kan kasashen ASEAN da Tekun Pasha (GCC) sun yi tir da hare-haren da ake kai wa fararen…
Falasdinu Na Neman ‘Yancin Cin Gashin Kai – PM
Firaministan Falasdinu Mohammad Shtayyeh ya ce neman 'yancin cin gashin kai da Falasdinawa ke yi ba zai tsaya ba ba…
Horar Da Malamai: Kungiyar EU Za Ta Tallafa Wa Arewa Maso Gabashin Najeriya Da…
Kungiyar Tarayyar Turai (EU) ta sanar da saka hannun jarin karin Yuro miliyan 5.4 domin bunkasa kwazon malamai a…
Dakatar da Yakin Gaza Ko Yankin Ya Shiga Wani Mummunan Hali’, Iran Ta…
Ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya gargadi Isra'ila cewa yankin Gabas ta Tsakiya na iya…
Minista Ya Ce Indiya Za Ta Dawo Da Bada Biza Ga ‘Yan Kanada Idan Taga Ci Gaba
Indiya za ta ci gaba da bayar da biza ga 'yan kasar Kanada idan "ta ga ci gaba" a cikin amincin jami'an…