Browsing Category
Duniya
Rasha Na Iya ƙaddamar Da Babban Kamfen Nan Bada Jimawa Ba
Rundunar Sojin Ukraine ta ce a ranar Litinin Rasha za ta iya kaddamar da wani gagarumin kamfen nan ba da jimawa ba…
Ana Tuhumar Dan Kasar Burtaniya Da Yi Wa Sin Leken Asiri
Kafofin yada labaran Burtaniya sun ruwaito ewa an kama wani mutum da ake zargi da yi wa kasar Sin leken asiri a…
Sabon Firaministan Thailand Ya Jawo Suka Kan Manufofin Tattalin Arziki
Firaministan kasar Thailand Srettha Thavisin ya sha suka a zauren majalisar a ranar Litinin kan wata manufa ta…
Kim Jong Un Zai Ziyarci Rasha Domin Tattaunawa Da Putin
Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un zai ziyarci Rasha domin ganawa da shugaba Vladimir Putin kamar yadda kasashen…
Kasar Burtaniya Na Fuskantar Matsin Lamba Domin Daukar Matsaya Mai Karfi Kan Kasar…
Gwamnatin Burtaniya na fuskantar matsin lamba kan ta dauki kwakkwaran mataki kan birnin Beijing, bayan da aka kama…
Ziyarar Vietnam: Amurka Ta Musanta Yakin Cacar Baki Da Sin
Shugaba Joe Biden ya musanta cewa Amurka na kokarin dakile tasirin Sin a duniya, bayan kulla sabuwar yarjejeniya da…
PM Sunak Ya Nuna Damuwa Game Da Tsoma Bakin Sin A Demokuradiyyar Burtaniya
Firaministan Birtaniya Rishi Sunak ya ce ya nuna damuwarsa kan duk wani katsalandan da kasar Sin ke yi a tsarin…
Jam’iyyar Putin Ta Lashe Kuri’u A Yankunan Ukraine Da Ta Mamaye
Kasar Rasha ta kammala zabukan yankuna da na kananan hukumomi da aka yi watsi da su, da suka hada da na yankuna…
Ministan Harkokin Wajen Japan Zai Gana Da Takwaran Shi Na Ukraine
Ministan harkokin wajen Japan Yoshimasa Hayashi zai gana da takwaran shi na Ukraine Dmytro Kuleba a birnin Kyiv, in…
Mutum Daya Ya Mutu Bayan Da Jirgin Helikwafta Ya Fado A Tekun Dubai
Matukin jirgi daya ya mutu a lokacin da wani jirgin sama mai saukar ungulu na AeroGulf ya fado cikin teku kuma ana…