Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Shugaban kasa Tinubu Ya Amince Da Inganta Filin Jirgin Saman Maiduguri
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da inganta filin jirgin saman Maiduguri zuwa matsayin kasa da kasa, ta yadda za…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Bukaci A Mutunta Bangaren Shari’a
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kwarin guiwar amincewar sa ga bangaren shari’a a Najeriya yana mai jaddada…
Najeriya Ta Musanta Ikirarin Janye Tallafin Maganin Cutar Kanjamau
Hukumar Yaki da Cutar Kanjamau ta Kasa (NACA) ta yi watsi da rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta na cewa…
Shugaban Najeriya Ya Nada Manyan Daraktocin Likitoci Shida
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada manyan Daraktoci shida (CMD) ga asibitoci mallakar gwamnatin tarayya a…
Shugaba Tinubu Ya Yi Makokin Yarima Doyin Okupe
kasar a cikin sakon ta’aziyyar da mai magana da yawunsa, Mista Bayo Onanuga ya fitar ya bayyana yadda Yarima Okupe…
Najeriya Za Ta Karbi Bakuncin Dandalin Hulda Da Jama’a Na Duniya Na 2026
Gwamnatin Najeriya ta yi alkawarin bayar da cikakken goyon baya don ganin an samu nasarar gudanar da taron Hulda da…
Ranar Mata Ta Duniya: Uwargidan Shugaban Kasa Tayi Murnar Matan Najeriya
Uwargidan shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta amince da gagarumin gudunmawar da mata ke bayarwa wajen ci gaban…
Lokacin Lenten: Shugaba Tinubu Na Yiwa Kiristoci Fatan Alheri
Jagoran Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya mika sakon taya murna ga daukacin Kiristocin Najeriya da ma duniya baki daya…
Najeriya Ta Kulla Kawance Da Duniya Don Kawar Da Cutar Kanjamau
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da Najeriya a matsayin mamba a hukumance a kungiyar Global Partnership for Action…
Wutar Lantarki: Minista Ya kaddamar Da Kwamitin Kula Da Wutar Lantarki Na Kasa
Ministan wutar lantarki na Najeriya Adebayo Adelabu ya kaddamar da kwamitin tsare-tsare na taron majalisar kula da…