Browsing Category
Wasanni
Nasarar AFCON Zai Sabunta Fatan Mu A Najeriya – Akala
Shugaban Kwamitin Matasa na Majalisar Wakilai, Olamjuwonlo Alao-Akala, ya bukaci ‘yan wasan Super Eagles da su fito…
Jihar Kaduna Ta Bada Fili Domin Gina Karamin Filin Wasanni
A wata tattaunawa da Muryar Najeriya ta wayar tarho, dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Chikun/Kajuru na…
‘Yan Jaridan AFCON Na Najeriya Sun Tsira Daga Hatsarin Mota
'Yan jaridun Najeriya da suka yi hatsari a ranar Laraba a Ivory Coast na cikin koshin lafiya amma har yanzu suna…
Osimhen Yana Fatan Koyi Daga Tsohon Dan Wasa, Yekini
Dan wasan gaba na Super Eagles Victor Osimhen ya ce marigayi dan wasan Najeriya Rashidi Yekini ne ya zaburar da shi…
Magoya Bayan Guinea Shida Sun Mutu Suna Murnar Cin Nasarar AFCON
Magoya bayan Guinea shida sun rasa rayukansu a lokacin da suke murnar nasarar farko da kasarsu ta samu a gasar cin…
Wasan Olympics Na Lokacin Sanyi: Najeriya Ta Kafa Tarihi Yayin Da ‘Yan Wasa…
‘Yan Najeriya shida ne ke halartar gasar Olympics ta matasa ta lokacin sanyi da ake yi a garin Gangwon na kasar…
Salah Ya Koma Liverpool Bayan Raunin Da Ya Ji A AFCON
Dan wasan Masar, Mohamed Salah na kasar Masar yana komawa Liverpool domin yin gyaran fuska bayan da ya samu rauni a…
Za Mu Doke Kungiyar Kwallon Kafa Ta Guinea Bissau – Osimhen
Da maki hudu riga da ta biyu a rukunin A bayan Equatorial Guinea da ke da bambancin kwallaye, Najeriya za ta iya…
UNILAG Da LASU Za Su Karbi Bakuncin Wasannin Jami’o’in Afirka Na 2024
Jami’ar Legas UNILAG da Jami’ar Jihar Legas LASU suka hada gwiwa wajen shirya karbar bakuncin gasar wasannin…
AFCON: Super Eagles Sun Fi Abokan Karawar Su, In ji Peseiro
Babban kocin Najeriya Jose Peseiro, ya bayyana cewa Super Eagles sun fi abokan karawar su a gasar cin kofin Nahiyar…