Browsing Category
Najeriya
Masu ruwa da tsaki Suna Ba da Shawarar Abue Kungiyoyin Zuba Jari A Makarantu
Wasu masu ruwa da tsaki a harkar ilimi a jihar Legas suna ba da shawarar kafa kungiyoyin saka jari a makarantun…
Rundunar Sojojin Najeriya ta mayar da martani kan zargin hannu a satar mai
Rundunar sojin Najeriya ta mayar da martani kan zargin da tsohon shugaban tsagerun Neja Delta, Asari Dokubo ya yi…
Shugaba Tinubu ya gana da Asari Dokubo
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu yana ganawa da tsohon mai fafutukar Neja Delta, Asari Dokubo a fadar gwamnati da ke…
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Tsohon Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi
Shugaba Bola Tinubu ya gana da tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi a fadar Shugaban Kasa a ranar 15 ga watan…
Hukumar Alhazai Ta Jihar Kogi Ta Gargadi maniyyata Kan Zafin Rana a Kasar Saudiyya
Shugaban Hukumar Alhazai ta Jihar Kogi, Imam Luqman Abdallah, ya shawarci Alhazan Jihar Kogi da ke gudanar da aikin…
Lauyar Kare Hakkin Bil’adama Ta Yi Allah Wadai Da Sace Philip Mehrtens Da…
Wata Lauya Maryam Musa Sambo, mai fafutukar kare hakkin bil'adama, ta yi Allah-wadai da yin garkuwa da Kyaftin…
VP Shettima Ya Jagoranci Taron Majalisar Tattalin Arziki Tare Da Sabbin Gwamnoni
An fara taron farko na Majalisar Tattalin Arzikin Kasa ta Najeriya, NEC, karkashin gwamnatin shugaba Bola Tinubu, a…
Shugaba Tinubu Ya Kaddamar Da Majalisar Tattalin Arzikin Kasa
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce dole ne a yi amfani da karfin da Najeriya ke da shi wajen samun ci gaba a dukkan…
Manufofin Gwamnati Akan ‘Yancin Ma’aikata Basu Da Tasiri’…
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta ce gwamnatoci a tsawon shekaru sun yi tanadin matakai ko manufofin da ke kawo cikas…
Shahararren Likitan Tiyata Da ke Burtaniya Yayi Kira Ga ‘Yan Najeriya Kan…
Wani shahararren Likitan likitan tiyata a kasar Birtaniya, Dakta Umar Jibrin, ya yi kira ga ‘yan Nijeriya masu…