Browsing Category
Najeriya
Gwamna Ya Kaddamar Da Shirye-Shiryen Yaki Da Ta’addanci A Jihar Neja
Gwamnan Jihar Neja, Abdullahi Bago, ya kaddamar da shirye-shiryen gwamnatinsa na kawo karshen rashin tsaro a jihar.…
Najeriya Zata Binciko Yarjejeniya Da Kasashe Kan Bangaren Jiragen Ruwa
Ministan Sufuri, Saidu Alkali, ya ce gwamnatin Najeriya za ta yi amfani da damammakin yarjejeniyoyin da aka kulla…
HoS Ta Yabi Kashi Na Biyu Na Jarrabawar Cigaban Kwamfuta
Shugabar Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, Folashade Yemi-Esan ta yaba da yadda aka gudanar da jarabawar gwaji ta…
Gwamnatin Najeriya Ta Lashi Takobin Gina Cibiyar Jiragen Sama Na Nahiyar
Gwamnatin Najeriya ta ce ta kuduri aniyar mayar da kasar a matsayin cibiyar masana'antar sufurin jiragen sama na…
Zan Maida Hankali Wajen Bunkasa Rayuwar Mata da Matasa – Hon El-Rufai
Dan majaliar tarayyar dake wakiltar mazabar Kaduna ta arewa, Hon Muhammad Bello El-Rufai ya jaddada aniyarsa ta…
Hatsarin Jirgin Ruwa: Kakakin Majalisa Abbas Yayi Alhinin Wadanda Abin Ya Shafa
Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana bakin cikin shi kan hadurran da kwale-kwalen da yake afkuwa…
Najeriya Za Ta Halarci Taron G77 A Kasar Kuba
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima na kan hanyarsa ta zuwa birnin Havana Cuba, domin wakilcin shugaba…
Jagoran Majalisar Dattijai Ya Yaba Da Diflomasiyar Shugaba Tinubu A Tsarin Biza
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya yaba wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa hazaka da kuma…
Wakilan Majalisar Dinkin Duniya Sun Yaba Gwamnan Borno Kan ‘Yan Gudun Hijira
Mataimakin Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya kan mafita da gudun hijira, Robert Piper, ya bayyana gwamnan…
NITDA Ta Gina Cibiyar Tattalin Arzikin Dijital A Kudancin Kaduna
Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) ta samu kayayyakin da za a girka a garin Kafanchan da ke Jihar…