Browsing Category
Najeriya
FCTA Ta Kaddamar Da Ayyuka Na Musamman Don Inganta Tsaro
Hukumar Kula da Babban Birnin Tarayya Abuja ta kaddamar da wani shiri na musamman mai suna "Operation Sweep Abuja"…
Shugaba Tinubu Zai Tattauna Batun Kyakkyawar Alaka Da Hadaddiyar Daular Larabawa
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai kasance a Abu Dhabi bayan ya tashi daga birnin New Delhi na kasar Indiya…
VP Shettima Zai Ziyarci Birnin Kebbi Da Sokoto
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya, Kashim Shettima zai kai ziyarar aiki a jihohin Kebbi da Sokoto dake arewa maso…
Kwamandan Runduna Ya Yabawa Sojin Najeriya
Mukaddashin Shugaban Ofishin Jakadancin kuma Kwamandan Sojoji (Ag HoM/FC) Rundunar Tsaro ta Majalisar Dinkin Duniya…
Gwamnan Jihar Anambra Yayi Kira Da Matasa Kan Aikin Yi
Gwamnan Jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya Farfesa Chukwuma Charles Soludo, ya ja hankalin matasa da…
Gwamna Umar Bago Ya Bukaci Yan Jihar Su Shiga Cikin Shirin Gwamnati Na Gina…
Gwamnan Jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya, Umar Mohammed Bago ya bukaci alummar jihar da su shiga cikin…
VP Shettima Ya Bude Makarantu Da Cibiyar Kiwon Lafiya A Jihar Borno
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya kaddamar da wasu sabbin makarantu guda uku da cibiyar kiwon lafiya ta…
Ministan Ayyuka Ya Gargadi ‘Yan Kwangila
Ministan ayyuka na Najeriya David Umahi ya yi gargadin cewa babu wani aiki da gwamnatin Najeriya ta bayar da zai…
Kungiya Ta Bukaci Gwamnati Ta Dauki Karin Malamai Don Koyar da Darasin Addini.
Kungiyar Kiristoci ta Kasa a Najeriya, CAN reshen Jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya ta bukaci Gwamnati…
Kashe Wutar Lantarki: Kamfanin Lantarki Sun Zargi Kungiyar Kwadago
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Enugu, EEDC ya dora alhakin matsalar wutar lantarki mai yawa a yankin Kudu Maso…