Browsing Category
Najeriya
Candido Yayi Kiran Haɗin Kai Tsakanin FCTA Da Majalisun Yanki
Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Majalisun Yankin Abuja (AMAC), kuma tsohon Sakataren Sufuri na Hukumar Babban…
Gwamna Otu Ya Bada Umarnin Gudanar Da Bincike Kan Hatsarin Kwale-Kwalen Kogin…
Gwamnan Jihar Kuros Riba, Sanata Bassey Otu ya bayar da umarnin gudanar da bincike cikin gaggawa kan hatsarin…
NDE Ta Rarraba Kyaututtuka Ga Masu Cin Gajiyar Tsarin Horarwar Al’umma
Hukumar Samar da Ayyukan yi ta Kasa Reshen Jihar Ebonyi dake kudu maso gabashin Najeriya, ta fara rabon kayayyakin…
Hukumar NAPTIP Ta Nemi Tallafin ‘Yan Nijeriya Domin Yaki Da Fataucin Bil Adama
Hukumar Hna Fataucin Mutane ta Kasa (NAPTIP) a ranar Asabar din da ta gabata ta gargadi ‘yan Najeriya da ke fatan…
Taron Manufa ya Sauwake Wa Dalibai na ƙasashen waje Da Wasu Daga Zama Jrarbawar…
Dalibai da suka fito daga kasashen waje da nakasassu da fursunonin gidan yari da ke neman shiga jami’o’i da sauran…
Shiga 2022: Sama da Dalibai 550,000 Suka Samu Shiga Makarantu
Magatakardar Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a ta JAMB, Farfesa Ishaq Oloyede, ya ce kawo yanzu mutane 557,626…
Hukumar JAMB Ta Amince Rage Maki 140 Domin Samun Shiga Jami’o’i
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta kasa (JAMB) ta sanya maki 140 zuwa sama da haka a matsayin makin da za a…
Jihar Kano Ta Bude Yanar Gizo Don Bibiyar Cika Alkawuran Yakin Neman Zabe
Wata kungiya mai zaman kanta da ba ta siyasa ba wacce aka fi sani da Haske Kano, ta kaddamar da wani shafi a yanar…
Tinubu ya yaba Wa bankin AfDB na zuba jari a Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya yi marhabin da zuba jarin dala miliyan 520 a yankunan sana’o’in noma na musamman da Bankin…
ITUC-Africa ta gargadi jihar Legas da ta daina tsoma baki a harkokin gudanarwar…
An yi kira ga gwamnan jihar Legas da ke kudu maso yammacin Najeriya, Mista Babajide Sanwo-Olu, da ya gaggauta bude…