Browsing Category
Afirka
Tuggar Ya Nemi Sulhu Domin Dawo Da Kasashen Da Suka Fita ECOWAS
Ministan Harkokin Kasashen Waje, Yusuf Tuggar Yace ya kamata ayi amfani da hanyar diflomasiyya da sulhu domin shawo…
Shugaban Afirka Ta Kudu Yayi Jawabin Shi Na Shekara-shekara
Shugaban kasar Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya gabatar da jawabin shi na shekara-shekara ta hanyar amfani da shi…
Ministocin Tsaron Amurka Da Na Kenya Sun Bayyana Muhimmancin Haɗin Kan Tsaro
Sakataren tsaron Amurka, Lloyd Austin, ya bayyana irin “muhimmin tsaro” kawancen Amurka da Kenya yayin da ya gana…
DRC: Dubban Mutane Ne Ke Gudun Hijira Yayin Da Fada Ya Tsananta A Goma
Dubban mutane ne ke kauracewa gidajensu a garuruwa da kauyukan da ke kewaye da Goma, yayin da ake ci gaba da gwabza…
Hukuma Ta Kara Wa Jami’ai 100 Karin Girma Da Alƙawarin Inganta Rayuwar…
Hukumar kula da ayyukan noma ta Najeriya (NAQS) ta ce ta karawa jami’ai sama da 100 karin girma zuwa mataimakiyar…
Tuggar: ECOWAS Za Ta Tattauna Janyewar Mali, Burkina Faso Da Nijar
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS na aiki tukuru domin warware matsalolin da suka…
Senegal Ta Kame ‘Yan Majalisar ‘Yan Adawa Uku Bayan Dage Kuri’u…
An kama 'yan majalisar adawa uku na Senegal a daidai lokacin da ake ci gaba da tabarbarewar matakin da majalisar…
Jam’iyyar Mulkin Zimbabuwe Ta Amince Da Samun Nasara A Majalisar
Jam'iyyar Zany-PF mai mulki a Zimbabwe ta lashe zaben da aka gudanar a lardin Mashonaland ta Gabas.
…
Sudan: Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Game Da Karancin Abinci Ga Kwararar…
Shugaban hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadin idan ba a sanya hannu kan…
Afrika Ta Kudu Ta Kaddamar Da Shirin Hakar Ma’adinai A Indaba Na Birnin Cape Town
An kaddamar da Taron Ma'adinan Afirka ta Indaba 2024, ko yadda ake saka hannun jari a fannin hakar ma'adinai na…